eng
stringlengths
1
682
hau
stringlengths
2
561
For example , when the Israelites persisted in badness , God refused to hear their prayers .
Alal misali , sa 'ad da Isra 'ilawa suka nace wajen aikata mugunta , Allah ya ƙi jin addu 'o'insu .
For instance , the apostle Peter meant well when he urged Jesus to be kind to himself in order not to be killed .
Alal misali , sa 'ad da Yesu ya gaya wa almajiransa cewa za a kashe shi , manzo Bitrus ya ce Allah ya sawwaƙa masa .
For instance , when telling his disciples to pray for more workers to be sent into the harvest , Jesus told them why .
Alal misali , sa 'ad da yake gaya wa almajiransa su yi addu 'a don a sami ƙarin ma 'aikata da za su yi girbi , Yesu ya gaya musu dalilin da ya sa ya ce hakan .
That is why , for example , Jehovah 's people are not given a list of films , books , and Internet sites to avoid .
Alal misali , shi ya sa ba a tsai wa mutanen Jehobah shawara a kan jerin bidiyo da littattafai da kuma dandalin Intane da za su guji .
For instance , how do we respond to Jehovah 's overwhelming generosity ?
Alal misali , ta yaya muke nuna godiya ga alherin Jehovah ?
For example , a young man might be willing to give talks in the Christian congregation but might hesitate to render help to the elderly .
Alal misali , wani ɗan 'uwa matashi zai so ya ba da jawabi a ikilisiyar Kirista amma ba zai so ya taimaki tsofaffi ba .
Think of this comparison .
Alal misali , wani ɗan 'uwa ya halarci taron gunduma a wata ƙasa a kwana kwanan nan .
For example , as Abraham 's flocks and herds increased , tension developed between his herdsmen and those of his nephew Lot .
Alal misali , waɗanda suke kula da dabbobin Ibrahim sun yi gardama da waɗanda suke kula da dabbobin Lutu , ɗan wansa . ( Far .
For example , is it possible to simplify our life , perhaps moving to a smaller dwelling or eliminating unnecessary material possessions ? - Matthew 6 : 22 .
Alal misali , zai yiwu mu sauƙaƙa rayuwarmu ƙila ta ƙaura zuwa ƙaramin gida ko rage abubuwan mallaka da ba ma bukata ? - Matta 6 : 22 .
For instance , is eagerness to serve in a position of oversight among God 's people really a humble desire to be helpful and to do the most we can for the advancement of Kingdom interests ?
Alal misali , ɗokin yin hidima a matsayin mai kula tsakanin mutanen Allah , yana nuna da gaske cewa muna son mu taimaka kuma mu yi iyakacin ƙoƙarinmu wajen ɗaukaka al 'amura na Mulki ne ?
Will you remain proudly heedless ?
Alhãli kunã mãsu wãsã ?
A paradise earth with security and prosperity for all . - Isaiah 35 : 1 ; Micah 4 : 4 .
Aljanna za ta kasance a duniya kuma kowane ɗan Adam zai sami kwanciyar hankali da ci gaba . - Ishaya 35 : 1 ; Mikah 4 : 4 .
God " let himself be found by them ; and Jehovah continued to give them rest all around . "
Allah " ya kuwa samu garesu : Ubangiji kuwa ya kewaye su da hutu ko 'ina . " ( 2 Laba .
Allah destroyed them !
Allah Ya darkãke a kansu .
God makes clear to you , lest you go astray ; God has knowledge of everything .
Allah Yana bayyanawa a gare ku , dõmin kada ku ɓace . Kuma Allah ne , Masani ga dukan kõme .
Allah puts forth a similitude : a ( slave ) man belonging to many partners ( like those who worship others along with Allah ) disputing with one another , and a ( slave ) man belonging entirely to one master , ( like those who worship Allah Alone ) .
Allah Yã buga misãli ; wani mutum ( bãwa ) a cikinsa akwai mãsu tarayya , mãsu mũgun hãlin jãyayya , da wani mutum ( bãwa ) dukansa ga wani mutum .
Allah hath accursed him .
Allah Yã la 'ane shi .
Whom Allah cursed , and he said : Surely I will take of Thy bondmen an appointed portion ,
Allah Yã la 'ane shi . Kuma ya ce : " Lalle ne , zã ni riƙi rabõ yankakke , daga bãyinKa .
God does not approve of the use of images and icons
Allah bai amince da yin amfani da gumaka da siffofi ba
God likes not the shouting of evil words unless a man has been wronged ; God is All @-@ hearing , All @-@ knowing .
Allah bã Ya son bayyanãwa da mũnãna daga magana fãce ga wanda aka zãlunta . Kuma Allah Yã kasance Mai ji , Masani .
It comes from God through angels . - Read Revelation 1 : 1 ; 14 : 6 , 7 .
Allah ne yake amfani da mala 'iku wajen ba da wannan gargaɗi . - Ka karanta Ru 'ya ta Yohanna 1 : 1 ; 14 : 6 , 7 .
" Praised be the God . . . who encourages us in all our trials . " - 2 COR . 1 : 3 , 4 , ftn .
Allah wanda yake [ ƙarfafa mu ] . . . a cikin dukan wahalarmu . " - 2 KOR . 1 : 3 , 4 .
God had sent Jesus to the earth to fulfill the role of the promised Seed , or Messiah .
Allah ya aiko Yesu zuwa duniya don ya cika hakkin Zuriya da aka yi alkawarinsa , ko kuma Almasihu .
God told them : " This day must serve as a memorial for you , and you must celebrate it as a festival to Jehovah throughout your generations .
Allah ya gaya musu : " Wannan rana fa za ta zama abin tunawa a gareku , za ku riƙe ta idi ga Ubangiji : har dukan tsararakinku za ku riƙe ta idi , bisa ga farilla har abada . "
According to the disciple Jude , false teachers of that day were " disregarding lordship and speaking abusively of glorious ones . "
Almajiri Yahuda ya ce malaman ƙarya na wannan zamani suna " waƙala shugabanci , suna zagin sarautai . "
But real peace has eluded mankind .
Amma ' yan Adam sun kasa samun salama ta ainihi .
Finally , he fled from Saul .
Amma , Dauda ya kauce kuma bai rama ba .
The Creator of earth and sun , however , does not change .
Amma , Mahaliccin duniya da rana ba ya canjawa . ( Mal .
Before long , though , a number have regretted that decision .
Amma , ba da daɗewa ba bayan haka waɗansu sun yi da na sani .
The girl , however , remains steadfast in her love for the shepherd boy .
Amma , budurwar ta manne wa ƙaunar da take yi wa saurayin makiyayi .
But as in Esther 's day , Jehovah will provide " relief and deliverance " for his worshippers . - Ezekiel 38 : 16 - 23 ; Esther 4 : 14 . [ Picture on page 10 ]
Amma , kamar a zamanin Esther , Jehobah zai yi tanadin " gudunmuwa da ceto " ga masu bauta masa . - Ezekiel 38 : 16 - 23 ; Esther 4 : 14 .
But you may wonder , ' Why would anyone hold back ? '
Amma , kana iya yin tunani , ' Me zai hana mutum nuna karimci ? '
However , I feel happier now .
Amma , na fi yin farin ciki a yanzu .
However , tactful but discerning questions can help us to ' draw up ' the thoughts and feelings of the student 's heart .
Amma , tambayoyi na hikima kuma na fahimi suna iya taimaka mana mu " jawo " tunani da motsin zuciyar ɗalibin .
Yet , some unwittingly let their guard down when it comes to films , TV series , video games , and even children 's books and comics that highlight violence or uncanny practices .
Amma , wasu ba da saninsu ba suna ƙyale kome idan ya zo ga siliman , tsarin wasan telibijin , wasan bidiyo , har da littattafan yara da wasannin ban dariya da ake nuna ƙarfi ko kuma wasu ayyukan sihiri .
In today 's fast - moving world , setting aside such time can indeed be a challenge .
Amma , yin hakan ba shi da sauƙi domin iyaye suna shagala da ayyuka da yawa .
However , doing so is evidence of Christian maturity and loving concern for others .
Amma , yin hakan tabbaci ne cewa mutum Kirista ne da ya manyanta kuma yana ƙaunar waɗansu .
But eventually I learned to control my thinking . "
Amma a hankali , na koyi kame kaina . "
But was that necessarily true of his statement recorded at Matthew 24 : 34 ?
Amma abin da kalamansa da aka rubuta a Matta 24 : 34 suke nufi ke nan ?
But solid food belongs to mature people , to those who through use have their perceptive powers trained to distinguish both right and wrong . "
Amma abinci mai tauri , ai , na manya ne , wato waɗanda hankalinsu ya horu yau da kullum , su rarrabe nagarta da mugunta . "
Only toward the end of his life did he say with a measure of confidence : " I have fought the fine fight , I have run the course to the finish , I have observed the faith . " - 2 Tim .
Amma ba da daɗewa ba , kafin ya mutu , ya ce : " Na yi yaƙi mai - kyau , na kure fagen , na kiyaye imani . " - 2 Tim .
After the prayer , though , there was no time for wondering .
Amma bayan addu 'ar , babu lokacin kakabi .
Still , God 's view was the one that really mattered , not what other people thought or even how the widow viewed herself .
Amma duk da haka , yadda Jehobah ya ɗauke ta ne ya fi muhimmanci , ba yadda wasu suke ɗaukan ta ba ko kuma yadda ta ɗauki kanta .
But even the hairs of your heads are all numbered .
Amma har da gasussuwan kanku duka an ƙididdige su .
This , however , would amount to saying that God lied to Adam .
Amma idan hakan gaskiya ne , to abin da Allah ya gaya wa Adamu ba gaskiya ba ne .
But that is no reason to be unduly discouraged .
Amma kada ka karaya .
But before his ascension , Jesus committed " his belongings " to his faithful disciples .
Amma kafin ya haura , Yesu ya ba da " dukiyarsa " ga almajiransa masu aminci .
Before he brought the great Deluge , though , Jehovah gave people an opportunity to repent .
Amma kafin ya kawo babbar Ambaliya , Jehovah ya ba mutane damar tuba .
But try as he will , man cannot truly duplicate the perfect originals found in nature .
Amma ko yaya suka ƙoƙarta ' yan Adam ba za su iya kwaikwayon abubuwa na halitta daidai yadda suke da kyau ba .
Only by heeding the counsel and reminders of God 's Word can we avoid being misled by Satan 's " artfully contrived false stories [ " cleverly concocted myths , " The New American Bible ] . " - 2 Pet .
Amma ku tuna cewa Shaiɗan yana son ya yaudare mu , kuma ba wanda ya fi shi iya yaudarar mutane . Dole ne mu saurari gargaɗi da ke cikin Littafi Mai Tsarki idan ba ma son Shaiɗan ya yaudare mu da " tatsuniyoyi da aka ƙaga da wayo . " - 2 Bit .
But when his relatives heard about it , they went out to seize him , for they were saying : ' He has gone out of his mind . '
Amma sa 'ad da " ' yan 'uwansa suka ji haka , sai suka fita su kamo shi , saboda sun ce , ' Ai , ya ruɗe . ' "
But they had another motive for their conspiracy .
Amma suna da wani dalilin da ya sa suka ƙi jinin su .
That verse really helped me to think about the source of these temptations .
Amma wannan ayar ta taimaka mini in yi tunani a kan wanda yake sa mutane su kalli hotunan batsa .
However , what measures can we take to safeguard our heart ?
Amma waɗanne matakai za mu iya ɗauka don mu tsare zuciyarmu ?
Now Jehoash would enjoy only three partial victories .
Amma yanzu sau uku kawai Jehoash zai ci yaƙi .
But they receive an answer like the one that so many goatlike ones receive in that hour of judgment : " I tell you the truth , I do not know you . "
Amma za a ba su irin amsar da aka ba wa waɗanda aka kwatanta da akuya a lokacin shari 'a : " Hakika , ina ce muku , ban san ku ba . "
Warned of " Things Not Yet Beheld "
An Yi Gargaɗin " Al 'amuran da ba a Gani ba Tukuna "
We were assigned to Korea , though three years of war had just ended in the summer of 1953 , leaving that country devastated .
An aika mu hidima a Koriya , ko da yake bai daɗe ba da yaƙin da aka yi shekara uku a ƙasar ta ƙare a cikin rani ta shekara ta 1953 , kuma hakan ya ɓata ƙasar .
This is foretold in the following words of the prophecy .
An annabta wannan a cikin waɗannan kalmomi na annabci da ke gaba .
At the Lilongwe police station , I was treated kindly .
An bi da ni cikin mutunci sa 'ad da nake ofishin ' yan sanda a Lilongwe .
This was illustrated by a wife who learned Bible truths and was determined to attend Christian meetings .
An ga cewa wannan gaskiya ce ta halin wata mata da ta koyi gaskiya daga Littafi Mai Tsarki kuma ta ƙudurta za ta je taron Kirista .
A couple who served in a small Bethel family in Central America were asked to join a Bethel family almost 30 times as large in Mexico .
An gaya wa wasu ma 'aurata da suka yi hidima a ƙaramin Bethel da ke Amirka ta Tsakiya su koma hidima a Bethel da ke ƙasar Mexico da ya ninka nasu sau 30 .
Animals were created before man .
An halicci dabbobi kafin Adamu .
Volunteers from the congregation were called on to take care of her needs at the hospital .
An kira waɗanda suke cikin ikilisiya domin su kula da bukatunta a asibitin .
It was pointed out at this meeting , held in Switzerland , that contrary to popular opinion , the mortality rate of patients who received blood transfusions is actually higher than that of patients who did not .
An nuna a wannan taron da aka yi a Switzerland , cewa adadin majiyyata da suke mutuwa waɗanda suka karɓi ƙarin jini sun fi waɗanda ba su karɓa ba yawa , wannan ya sha bambam da ra 'ayin yawancin mutane .
The early followers of Jesus Christ became known as " Christians . "
An san mabiyan Yesu na ƙarni na farko da sunan nan " Kirista . "
Films that preceded the " Photo - Drama " had used some of these techniques but not all of them in one presentation , especially one with a Bible theme .
An yi amfani da wannan fasalin don yin wasu fina - finai kafin " Photo - Drama of Creation , " amma ba a yi amfani da dukan fasalin ba musamman ma waɗanda suke da jigon Littafi Mai Tsarki .
In Search of Answers
Ana Son A San Amsoshi Game da Yesu
It took real courage to stand on a corner holding the magazines and calling out the slogans suggested for our use .
Ana bukatar gaba gaɗi sosai don a tsaya a gefen hanya riƙe da mujallu kuma ana faɗin kalmomi da aka ce mu riƙa amfani da su .
The economy back home was in a slump , made worse by the ongoing Thirty Years ' War in Europe ( 1618 - 48 ) .
Ana wahalar tattalin arziki a Ingila , kuma yaƙi na shekara talatin da ake yi a Turai ( 1618 - 1648 ) ya sa yanayin ya yi muni sosai .
Andrew shared the news with his brother Simon Peter , and perhaps John did so with his brother James .
Andarawus ya gaya wa ɗan 'uwansa Siman Bitrus labarin , kuma wataƙila , Yohanna ma ya faɗa wa ɗan 'uwansa Yaƙub .
Messianic prophecies foretold that the Messiah would have to suffer and die to cover the sins of others .
Annabcin da aka yi game da Almasihu ya ce Yesu zai sha wahala kuma zai mutu don a gafarta zunuban mutane .
Originally , the representation of the snake on a pole served as a means of healing .
Asali , abin da macijin yake wakilta a kan gungumen domin warkarwa ne .
Did He not find you an orphan and take care of you ?
Ashe , bai sãme ka marãya ba , sa 'an nan Ya yi maka makõma ?
And there came to you the warner ; therefore taste ; because for the unjust , there is no helper .
Ashe , kuma , ba Mu rãyar da ku ba , abin da mai tunãni zai iya yin tunãni a ciki , kuma mai gargaɗi yã jẽ muku ? To , ku ɗanɗana , sabõda haka bãbu wani mataimaki , ga azzãlumai .
Do men imagine that they will be left ( at ease ) because they say , We believe , and will not be tested with affliction ?
Ashe , mutãne sun yi zaton a bar su su ce : " Mun yi ĩmãni , " alhãli kuwa bã zã a fitine su ba ? "
Do they not see how the heavens and the earth encompass them from the front and the rear ? We could , if We so wished , cause the earth to swallow them or let fragments of the sky fall upon them .
Ashe fa , ba su yi dũbi ba zuwa ga abin da ke a gaba gare su da abin da ke a bãyansu daga sama da ƙasã ? idan Mun so , sai Mu shãfe ƙasã da su , kõ kuma Mu kãyar da wani ɓaɓɓake daga sama a kansu .
History would demonstrate beyond doubt mankind 's need for divine guidance and the superiority of God 's rule over man 's or Satan 's .
Aukuwa na duk rayuwar mutane ya nuna sarai bukatar da mutane suke da shi na ja - gorar Allah da kuma fifikon sarautar Allah a kan na mutane ko kuma na Shaiɗan .
Verse 23 states : " They [ the local Jews ] now arranged for a day with him , and they came in greater numbers to him in his lodging place . And he explained the matter to them by bearing thorough witness concerning the kingdom of God and by using persuasion with them concerning Jesus from both the law of Moses and the...
Aya ta 23 ta ce : " Sa 'ad da [ Yahudawan wurin ] suka sa masa rana , mutane dayawa suka zo wurinsa cikin masaukinsa ; ya buɗe masu zance , yana shaida mulkin Allah , yana nema ya rinjaye su a kan zancen Yesu , daga cikin Attaurat ta Musa da annabawa kuma , tun safiya har maraice . "
Verse 7 explains : " Further , when getting down to Mysia they made efforts to go into Bithynia , but the spirit of Jesus did not permit them . "
Aya ta 7 ta bayyana : " Sa 'anda suka zo kusa da Misiya , suka biɗi su tafi cikin Bitiniya ; amma Ruhun Yesu ba ya yarda masu ba . "
Job had no " valuable things " with which to honor Jehovah .
Ayuba ba shi da " wadata " wadda zai daraja Jehobah da ita .
Balanced activity and adequate rest may also be helpful .
Ayyuka madaidaici da kuma hutu da ya dace zai yi taimako .
SHERBROOKE , QUE .
BENIN CITY 7 ( Turanci )
The original name of the angel who became Satan is unknown .
Ba a san ainihin sunan mala 'ikan da ya zama Shaiɗan ba .
Soon , two Witnesses visited her , and she began to study the Bible with them .
Ba da daɗewa ba , Shaidun Jehobah guda biyu sun ziyarce ta kuma suka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da ita .
Soon the walls are down and the city is destroyed .
Ba da daɗewa ba garun garin ya faɗi kuma aka halaka birnin .
Belief in Jesus ' resurrection motivates us to do God 's will .
Ba da gaskiya ga tashin Yesu daga matattu yana motsa mu mu yi nufin Allah .
Is it not a privilege to be united in the worldwide brotherhood ?
Ba gata ba ne mu kasance da haɗin kai a ' yan 'uwanci na dukan duniya ba ?
You have no control over them .
Ba ka zama mai ĩkon tanƙwasãwa a kansu ba .
You did not forget me . "
Ba ku mance da ni ba . "
There are no bribe - takers , drunkards or drug addicts among them , and the reason is very simple : They just try to be guided by their Bible - based convictions in everything they do or say .
Ba masu karɓan toshiya , mashaya ko masu shan miyagun ƙwayoyi a tsakaninsu ba , dalilin na da sauƙi : Suna ƙoƙari ra 'ayi da ke bisa Littafi Mai Tsarki ya yi musu ja - gora a dukan abin da suke yi ko kuma faɗa .
Put simply , we cannot be certain whether Jesus actually stood in the temple or he did so only by means of a vision .
Ba mu san ainihin yadda Shaiɗan ya nuna wa Yesu haikalin ba .
It is one thing for Isaiah 's prophecy to state that others would account Christ as " stricken by God " but quite another for the prophecy to foretell : " Jehovah himself took delight in crushing him . "
Ba mu yi mamakin karanta cewa annabcin Ishaya ya ce mutane za su ce ' Allah ne ya duki ' Kristi ba , amma abin mamaki shi ne abin da annabcin ya ce : " Ubangiji ya nufa a ƙuje shi . " ( Isha .
I lost my desire to live .
Ba na jin daɗin rayuwa kuma .
They have not revered God properly .
Ba su ƙaddara wa Allah hakkin girmanSa ba .
We should impartially welcome all sincere seekers of truth into the congregation and proclaim the Kingdom message to all we meet .
Ba tare da nuna bambanci ba , mu marabci dukan waɗanda suke son gaskiya a cikin ikilisiya kuma mu sanar da saƙon Mulki ga dukan waɗanda muka sadu da su .
Without delay and with her husband 's consent , she makes the trip of some 20 miles [ 30 km ] to Mount Carmel to see Elisha .
Ba tare da ɓata lokaci ba kuma da amincewar mai gidanta , ta yi tafiyar mil ashirin zuwa Tudun Karmel don ta ga Elisha .
Wisdom does not come with age alone .
Ba tsufa ba ne kawai yake kawo hikima .
If pursuing a form of recreation will mean neglecting such important activities as personal Bible study , family worship , attending Christian meetings , or sharing in Kingdom preaching , it is not worth the price .
Ba zai dace ba mu yi wani nishaɗi da zai sa mu mance da wasu ayyuka masu muhimmanci kamar yin nazarin Littafi Mai Tsarki da bauta ta iyali da halartar tarurrukan Kirista ko kuma yin wa 'azin bishara ba .
He gains no satisfaction from it .
Ba zai kuwa gamsu da aikinsa ba .