eng stringlengths 1 682 | hau stringlengths 2 561 |
|---|---|
Because the earth will certainly be filled with the knowledge of Jehovah . | Domin " duniya za ta cika da sanin Ubangiji . " |
Inasmuch as her sons had died childless and she was past the childbearing age , however , the possibility that her family might contribute to Messianic lineage was remote indeed . | Domin ' ya 'yanta sun mutu ba su da ' ya 'ya kuma ita ta riga ta shige haihuwa , yana da wuya a ce iyalinta ta iya yin gudummawa ga zuriyar Almasihu . |
Because during the previous days a doctor and a policeman had had their cars hijacked and burned . | Domin ' yan kwanaki da suka wuce an kwace kuma an ƙone motar wani likita da kuma na wani ɗan sanda . |
Because Jehovah is the stronghold and the refuge of his people . | Domin Jehovah shi ne kagara da kuma mafakar mutanensa . |
This was because Simeon as well as Levi had acted " harshly , " and their anger was " cruel . " | Domin Saminu da kuma Lawi sun aikata da ' fushi , ' kuma fushinsu " mai tsanani ne . " |
Because the Devil and his demons have been cast down to the vicinity of the earth . | Domin an jefo Iblis da aljannunsa zuwa duniya . ( R . Yoh . |
As a result , not only will they have God 's blessing but , in the congregation and in the community , they will honor the God of kindness , Jehovah . - 1 Peter 2 : 12 . | Domin haka , ba kawai za su samu albarkar Allah ba , amma a cikin ikilisiya da kuma yankin da suke , za su ɗaukaka Jehovah Allah wanda ya fi yin alheri . - 1 Bitrus 2 : 12 . |
Because up to that point , the harlot will confidently view herself as " a queen " who will " never see mourning . " | Domin har lokacin da za a halaka karuwar , za ta yi zato cewa ita " Sarauniya " ce wadda ba za ta " ga kewa ba daɗai . " |
In order not to lose the battle , I decided to look for a new job , even if it meant less pay . | Domin in sha kan wannan tasiri na shawarta na nemi sabon aiki , ko idan albashin zai kasa . |
so that when you are mounted upon them you may remember the bounty of your Lord , and say : " Glory be to Him Who has subjected this to Us whereas we did not have the strength to subdue it . | Domin ku daidaitu a kan bãyansa , sa 'an nan ku tuna ni 'imar Ubangijinku a lõkacin da kuka daidaita a kansa kuma ku ce , " Tsarki ya tabbata ga Wanda Ya hõre mana wannan alhãli kuwa ba mu kasance mãsu iya rinjãya gare Shi ba . |
Because the problem continues to trouble you , address it kindly at an opportune time . | Domin matsalar ta ci gaba da damunka , ka bi da batun da kyau a lokacin da ya dace . |
For us to walk with Jehovah , he must be real to us . | Domin mu yi tafiya da Jehobah , dole ne ya kasance da gaske a gare mu . |
Because of some key conquests and restoration of former territory and the tribute likely collected as a result , Jeroboam II evidently did much to increase the wealth of the northern kingdom . - 2 Samuel 8 : 6 ; 2 Kings 14 : 23 - 28 ; 2 Chronicles 8 : 3 , 4 ; Amos 6 : 2 . | Domin wasu muhimman yaƙi da aka ci nasara da maido da yanki na dā da kuma haraji da aka tara ta haka , Jeroboam na ll babu shakka ya ƙara arzikin masarauta ta arewa . - 2 Samu 'ila 8 : 6 ; 2 Sarakuna 14 : 23 - 28 ; 2 Labarbaru 8 : 3 , 4 ; Amos 6 : 2 . |
To counter the spirit of the world , we must associate with wise people - those who serve Jehovah . | Don a tsayayya wa ruhun duniya , dole ne mu yi tarayya da mutane masu hikima - waɗanda suke bauta wa Jehovah . |
Incredulously , they respond : " Rabbi , just lately the Judeans were seeking to stone you , and are you going there again ? " | Don ba su da niyyar komawa , suka ce : " Ya Shugaba , kwana kwanan nan fa Yahudawa ke neman jifanka , za ka sake komawa can ? " |
Thus , being obedient requires more than begrudgingly following the parental rules that may seem unreasonable to you . | Don haka , yin biyayya ya bukaci fiye da bin dokokin iyaye da dole don wataƙila kana ganin ba su da amfani a gareka . |
To pay for my vices , I sold scrap metal and resorted to theft . | Don in sami kuɗin kashewa , na fara sayar da ƙarafa , daga baya na soma sata . |
To avoid the hot sun , the young brothers met early in the morning and loaded the bicycle with their luggage . | Don su guje wa zafin rana , ' yan 'uwan suka haɗu da sassafe suka shirya kayansu a bisa keken . |
For more information , see chapter 1 of this book , What Does the Bible Really Teach ? , published by Jehovah 's Witnesses . | Don ƙarin bayani , ka duba babi na 1 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa ? Shaidun Jehobah ne suka wallafa . |
For more information , see chapter 1 of this book , What Does the Bible Really Teach ? , published by Jehovah 's Witnesses . | Don ƙarin bayani , ka duba babi na 1 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa ? shaidun Jehobah ne suka wallafa . |
See " All Scripture Is Inspired of God and Beneficial , " pages 343 - 4 , published by the Watchtower Bible and Tract Society of New York , Inc . | Duba " All Scripture Is Inspired of God and Beneficial , " shafofi 343 - 344 , wanda Watchtower Bible and Tract Society of New York , Inc . , suka buga . |
Yet , the Bible leaves no doubt that fornication , adultery , and homosexuality are gross sins in the eyes of God and that those practicing such sins " will not inherit God 's kingdom . " - 1 Corinthians 6 : 9 , 10 ; Matthew 5 : 27 - 32 ; Romans 1 : 26 , 27 . | Duk da haka , Littafi Mai - Tsarki ya ce ba wata tantama fasikanci , zina , luwaɗi duka zunubai ne masu girma a gaban Allah kuma waɗanda suke yin irin waɗannan zunuban " ba za su gāji mulkin Allah ba . " - 1 Korinthiyawa 6 : 9 , 10 ; Matta 5 : 27 - 32 ; Romawa 1 : 26 , 27 . |
Yet , let us work hard to apply Bible principles and keep Jehovah in our marriage . | Duk da haka , bari mu yi aiki tuƙuru mu yi amfani da ƙa 'idodin Littafi Mai Tsarki kuma mu sa Jehobah ya kasance cikin aurenmu . |
Yet , whether we have been dedicated servants of God for years or for a comparatively short time , we should continually take in solid spiritual food . | Duk da haka , ko mun daɗe da yin baftisma ko da kwanan nan ne muka yi hakan , ya kamata mu ci gaba da yin nazarin koyarwa masu zurfi da ƙungiyar Jehobah take tanadarwa . |
Nevertheless , a variety of circumstances can sometimes cause a strain in our relationship with our brothers and sisters . | Duk da haka , yanayi dabam dabam a wani lokaci yakan kawo matsala a dangantakarmu da ' yan 'uwanmu maza da mata . |
Yet , not as I will , but as you will . " - Matthew 26 : 39 . | Duk da haka dai ba nufina ba , sai naka . " - Matiyu 26 : 39 . |
Despite that fine beginning , a movement called women 's liberation - an attempt by women to break free from male domination - began in the early 1960 ' s in the United States . | Duk da wannan farawa mai kyau , an kafa tsarin da ake kira ' yanci na mata wato wanda zai sa mata su samu ' yanci daga ikon maza a shekara ta 1960 a Amirka . |
To make matters worse , the territory was extremely unreceptive . | Duk sa 'ad da na fita wa 'azi , ƙafafuna suna rawa don tsoro . |
Any attempts to prove our own righteousness could invalidate our claim to love him . - Read Luke 16 : 15 . | Duk wani ƙoƙari da muka yi don mu nuna adalcinmu zai ƙaryata da 'awarmu cewa muna ƙaunarsa . - Karanta Luka 16 : 15 . |
All these things have brought me a great deal of joy . " | Dukan waɗannan abubuwa sun sa ni farin ciki sosai . " |
As we strive to act in harmony with the wisdom from above , not taking ourselves or our position too seriously , we will contribute to a wholesome spirit in the congregation . | Dukanmu muna da gatar ƙarfafa ' yan 'uwanmu a cikin ikilisiya kuma mu taimaka wajen sa ikilisiyar ta kasance da hali mai kyau . Za mu iya yin hakan idan muka yi ƙoƙarin yin koyi da halayen Allah . |
At these gatherings , we listen to motivating Scriptural talks and give attention to dramas and demonstrations . | Dukanmu muna sauraron umurni iri ɗaya a wannan taron . |
If we had a message from [ those of ] the former peoples , | Dã lalle munã da wani littãfi irin na mutãnen farko . |
( With the result ) that Allah has to punish the Hypocrites , men and women , and the Unbelievers , men and women , and Allah turns in Mercy to the Believers , men and women : for Allah is Oft @-@ Forgiving , Most Merciful . | Dõmin Allah Ya azabta munãfukai maza da munãfukai mãtã , da mushirikai maza da mushirikai mãtã , kuma Allah Yã karɓi tũba ga mũminai maza da mũminai mãtã . Kuma Allah Yã kasance Mai gãfara , Mai jin ƙai . |
That He may make the suggestions thrown in by Satan , but a trial for those in whose hearts is a disease and who are hardened of heart : verily the wrong @-@ doers are in a schism far ( from the Truth ) : | Dõmin Ya sanya abin da Shaiɗan ke jẽfãwa ya zama fitina ga waɗanda a cikin zukãtansu akwai cũta , da mãsu ƙẽƙasassun zukãtansu . Kuma lalle ne azzãlumai haƙĩƙa , sunã a cikin sãɓãnimai nĩsa . |
save those who believe , and do righteous deeds ; they shall have a wage unfailing . | Face waɗanda suka yi imani , kuma suka aikata ayyukan ƙwarai , saboda haka suna da sakamako wanda bã ya yankewa . |
The Joys of Walking in Integrity | Farin Cikin Tafiya Cikin Aminci |
The " New World Translation " in Malagasy honors God 's name , Jehovah | Fassarar " New World Translation " a yaren Madagascar ta ɗaukaka sunan Allah , Jehobah |
Many priests and Levites resided in Jericho when they were not working at the temple , for Jericho was only 14 miles [ 23 km ] from Jerusalem . | Firistoci da yawa da kuma Lawiyawa suna zama a Jericho yayin da ba sa aiki a haikali , domin Jericho mil 14 ne kawai daga Urushalima . |
More than 1,500 years after he delivered the Israelites from Egypt , God sent his only - begotten Son to earth . | Fiye da shekaru 1,500 bayan da ya ceci Isra 'ilawa daga ƙasar Masar , Allah ya aiki Ɗansa makaɗaici zuwa duniya . |
except his wife ( about whom Allah says that ) We have decreed that she shall be among those who stay behind . " | Fãce mãtarsa mun ƙaddara cẽwa lalle ne ita , haƙĩƙa , tanã daga mãsu halaka . |
A dwelling place for the Taghun ( those who transgress the boundry limits set by Allah like polytheists , disbelievers in the Oneness of Allah , hyprocrites , sinners , criminals , etc . ) , | Ga mãsu ƙẽtare iyãkõki , tã zama makõma . |
For one who knows Jehovah , of course , the greatest consequence of all would be a damaged relationship with Jehovah . | Ga wanda ya san Jehovah kuma , sakamako mafi muni shi ne ɓata dangantakarsa da Jehovah . |
For others , secular education as a means to attain financial success becomes a snare . | Ga wasu , ilimin duniya don samun ribar kuɗi ya zama musu tarko . |
To those doubting the resurrection , Paul said : " Wake up to soberness in a righteous way and do not practice sin , for some are without knowledge of God . | Ga waɗanda suke shakkar tashin matattu , Bulus ya ce : " Ku farka daga magagi zuwa adalci , ku bar zunubi ; gama waɗansu ba su da sanin Allah : ina faɗin wannan domin in kunyatarda ku . " |
Granted , many might now be sleeping spiritually , but their circumstances and attitudes could change . | Gaskiya ce cewa mutane da yawa suna barci a bautarsu ga Jehobah , amma yanayinsu da halayensu suna iya canjawa . |
Never doubt that the essence of truth comes from your Lord | Gaskiya daga Ubangijinka take sabõda haka , lalle kada ka kasance daga mãsu shakka . |
Gardens of Eden which they enter , underneath which rivers flow , wherein they have what they will . | Gidãjen Aljannar zama sunã shigarsu , ƙõramu sunã gudãna daga ƙarƙashinsu , sunã da abin da suke so a cikinsu . |
Its spathes are like the prickly pear . | Gundarta , kamar dai shi kãnun Shaiɗan ne . |
Governments have also used religion to persuade citizens to sacrifice themselves in war . | Gwamnatoci kuma suna amfani da addini su rinjayi talakawansu su ba da ransu a yaƙi . |
THE PROBLEM : The driving forces behind corruption are greed and self - interest . Government officials and citizens often display those negative qualities . | HALIN DA AKE CIKI : Abubuwan da ke haifar da cin hanci da rashawa su ne kwaɗayi da kuma son zuciya , kuma a yawanci lokatai shugabanni da kuma mazauna ƙasa suna da waɗannan munanan ɗabi 'un . |
Is that how you feel about your Christian brothers and sisters ? | Haka kake ji game da ' yan 'uwanka Kiristoci ? |
I followed a similar routine in the afternoon . | Haka ma nake yi da rana . |
Similarly , Richard E . | Haka nan ma , ' yan ra 'in bayyanau Richard E . |
Likewise now , when in a spiritual sense the world is sound asleep , we might have our greatest struggle to stay awake . | Haka nan ma , a yanzu da mutanen duniya suke barci sosai a azanci na ruhaniya , muna iya yin kokawa sosai don mu kasance a faɗake . |
Similarly today , Jehovah has separated for himself a people who are markedly different from Satan 's world . | Haka nan ma a yau , Jehobah ya ware wa kansa mutane da suke dabam da duniyar Shaiɗan . |
The results are likely to be disastrous - if the machine works at all . | Hakan ma yake da aure , dole ne mu bi shawarar da Jehobah ya ba da tun da shi ne ya kafa aure . |
That led to his rebellion against Moses and Aaron and , ultimately , against Jehovah . - 1 Samuel 15 : 23 ; James 1 : 14 , 15 . | Hakan ya kai ga yi wa Musa da Haruna tawaye , a ƙarshe kuwa ga Jehovah . - 1 Samu 'ila 15 : 23 ; Yaƙub 1 : 14 , 15 . |
Such contempt for women infiltrated Judaism , as well as the writings of the Church Fathers . | Hakan ya sa ' yan addinin Yahudawa suka ƙara nuna wa mata wariya kuma limaman cocin lokacin suka yaɗa wannan mummunar ra 'ayi game da mata a littattafansu . |
That led to many interesting conversations . | Hakan ya sa muka tattauna abubuwa da yawa . |
I thus learned to maintain a positive view of my brothers . | Hakan ya sa na samu ra 'ayi mai kyau game da ' yan 'uwana . |
That , I decided , was what I wanted to do ! | Hakan ya sa na tsai da shawara cewa abin da zan yi a rayuwata ke nan ! |
This has helped me to see that I have something of value to offer in Jehovah 's service . " | Hakan ya taimaka mini in san cewa ina da abu mai tamani da zan iya bayar a hidimar Jehobah . " |
This will move us to imitate Jehovah 's love by acting according to the need . | Hakan zai sa mu yi koyi da ƙaunar Jehobah kuma mu ɗauki mataki don a taimaka musu . |
Similarly , the anointed are primarily spoken of as " the congregation . " | Hakanan ma , ana ce da shafaffu a matsayin " ikilisiya . " ( Ibran . |
Similarly , we are wise to avoid undue confrontations with opposers as we devote our energy to the Kingdom - preaching and disciple - making work . - John 5 : 1 - 18 ; 6 : 1 . | Hakanan ma , yana da kyau mu guje fuskantar ' yan hamayya yayin da muke ba da kuzarinmu a wa 'azin Mulki da aikin almajirantarwa . - Yahaya 5 : 1 - 18 ; 6 : 1 . |
Like that pilot , Adam and Eve wanted to do things their own way . | Hakazalika , Adamu da Hauwa 'u sun so su yi abin da suka ga dama . |
Similarly , the early disciples had first been baptized in water ( some by John the Baptizer ) , and then they received the holy spirit . | Hakazalika , almajirai na fari da farko sun yi baftisma cikin ruwa ( wasu a hannun Yohanna mai Baftisma ) , sai kuma suka sami ruhu mai tsarki . |
Granted , " the war of the great day of God the Almighty " is looming ever nearer , and many among mankind 's billions will be destroyed . | Hakika , " yaƙin babbar rana ta Allah Mai - iko duka " yana matsowa kurkusa , kuma za a halaka da yawa cikin biliyoyin ' yan Adam . |
In fact , " Nephilim " means " Fellers , " or " those who cause others to fall down . " | Hakika , ' Nefilin ' na nufin " mai ƙayarwa , " ko " waɗanda suke ƙayar da wasu . " |
Indeed , Jehovah never disappoints those who zealously serve him . | Hakika , Jehobah ba zai taɓa barin waɗanda suke bauta masa da dukan zuciyarsu su rasa abin da suke bukata ba . |
Certainly , Jesus ' friends were flawed individuals . | Hakika , abokan Yesu masu yin kuskure ne . |
Of course , there are other young ones associated with the congregation who were not raised by Christian parents . | Hakika , akwai wasu matasa da ke ciki ikilisiya da ba a yi rainon su a cikin ƙungiyar Jehobah ba . |
How so ? None of us have seen God or observed something being created . | Hakika , babu wani a cikinmu da ya taɓa ganin Allah ko kuma ya ga sa 'ad da aka halicci wani abu . |
That means , of course , being loyal to Jehovah . | Hakika , hakan yana nufin kasancewa da aminci ga Jehobah . |
And meaningful , indeed , are the words recorded at Isaiah 60 : 17 : " Instead of the copper I shall bring in gold , and instead of the iron I shall bring in silver , and instead of the wood , copper , and instead of the stones , iron ; and I will appoint peace as your overseers and righteousness as your task assigners... | Hakika , kalmomi da ke rubuce a Ishaya 60 : 17 suna da ma 'ana sosai : " Zan kawo miki zinariya maimakon tagulla , Azurfa maimakon baƙin ƙarfe , Tagulla kuma maimakon itace . Za ki sami baƙin ƙarfe maimakon dutse . Masu mulkinki ba za su ƙara zaluntarki ba , Zan sa su yi mulki da gaskiya da salama . " |
True , it requires humility and patience to listen attentively to your spouse and to acknowledge his or her opinion . | Hakika , kuna bukatar tawali 'u da haƙuri don ku saurari juna sosai kuma ku fahimci ra 'ayin juna . |
Indeed , we continually need to beg Jehovah to help us keep on the watch . - Romans 12 : 12 ; 1 Thessalonians 5 : 17 . | Hakika , muna bukatar roƙon Jehovah kullum ya taimake mu mu ci gaba da yin tsaro . - Romawa 12 : 12 ; 1 Tassalunikawa 5 : 17 . |
Indeed , Jehovah 's reminders will last to time indefinite . | Hakika , umurnan Jehobah za su kasance har abada . |
This is best done with a prepared heart - a heart free from preconceived ideas , one that is filled with qualities that make us teachable ! | Hanya mafi kyau na cim ma wannan shi ne , shirya zuciya - zuciya da ba ta riƙe ra 'ayin da ake da shi dā , wadda take cike da halaye da za su iya sa mu iya koyarwa ! |
One of the ways he spreads his evil influence is by making pornography ever so easily available on TV , the Internet , videos , and in printed publications . | Hanya ɗaya da yake yaɗa rinjayarsa ta wajen sa hotunan mutane tsirara ya kasance da sauƙin samu a telibijin , Intane , bidiyo , da kuma littattafai . |
The path of those You have blessed , not of those against whom there is anger , nor of those who are misguided . | Hanyar waɗanda Ka yi wa ni 'ima , ba waɗanda aka yi wa fushi ba , kuma ba ɓatattu ba . |
The way of those whom You have favoured , who did not incur Your wrath , who are not astray . | Hanyar waɗanda Ka yi wa ni 'ima , ba waɗanda aka yi wa fushi ba , kuma ba ɓatattu ba . |
When he reached the place where the sun rises , he found it rising on a people for whom We had not provided any shield against it . | Har a lõkacin da ya isa ga mafitar rãnã , ya sãme ta tanã fita a kan waɗansu mutãne ( waɗanda ) ba Mu sanya musu wata kãriya ba daga barinta . |
I am still a pioneer , and she serves from time to time as an auxiliary pioneer , enjoying the preaching work very much . | Har ila ni majagaba ne , kuma a lokaci - lokaci tana hidimar majagaba na ɗan lokaci , kuma tana jin daɗin aikin wa 'azi sosai . |
Still , he did not condemn them . | Har illa yau , bai hukunta su ba . |
Even now , if you thank someone for a kindness , he or she may reply , " Thank Jehovah , " acknowledging the Source of all good things . | Har wa yau , idan ka yi wa wani godiya domin alherin da ya yi , zai ce maka , " Mun gode wa Jehobah . " Kuma hakan yana nuna cewa Jehobah ne yake tanadar da dukan abubuwa masu kyau . |
Eve failed to provide a good model for wives to follow . | Hauwa 'u ba misali mai kyau ba ce da mata za su bi . |
United in the Spirit at the Memorial | Haɗa Kai a Ruhu a Ranar Abin Tuni |
( History of the Christian Church ) W . | History of the Christian Church ( Tarihin Cocin Kirista ) W . |
When Philip the evangelizer preached about Christ to the Samaritans , he received the full backing of those on the governing body . | Hukumar ta tallafa wa Filibus sa 'ad da ya yi wa Samariyawa wa 'azi game da Kristi . |
Ocean Blvd . | IGWURUTA ALI 7 ( Khana ) |
Abraham and Sarah spent most of their life living in tents as aliens in strange lands . | Ibrahim da Saratu sun zauna a cikin tanti a ƙasar da ba tasu ba shekaru da yawa . |
Hebrews 10 : 25 suggests another important reason why we should be regular in meeting attendance . | Ibraniyawa 10 : 25 ta ambata wata muhimmiyar dalili da ya sa ya kamata mu kasance a taro a kai a kai . |
When it is said to them , " Prostrate to ( Allah ) Most Gracious ! , " they say , " And what is ( Allah ) Most Gracious ? | Idan aka ce musu , " Ku yi sujada ga Mai rahama . " Sai su ce : " Mene ne Mai rahama ? |
However , if nothing more is done to the fire , it will eventually die down to hot coals that , in turn , will become cold ashes if left alone . | Idan aka kyale wutar , zai zama garwashi , daga baya ya zama toka . |
If ye march not forth , He will torment you with a torment afflictive , and will substitute for you a people @-@ other than you ; and Him ye cannot hurt in aught ; and Allah is over everything Potent . | Idan ba ku fita da yãƙi ba , Allah zai azabta ku da azãba mai raɗaɗi , kuma Ya musanya wasu mutãne , wasunku ( a maimakonku ) . Kuma bã zã ku cũtar da Shida kõme ba . |
Unless you go out ( to strive ) , God will inflict grievous punishment on you , and bring other people in your place , and you will not be able to harm Him in the least , for God has the power over all things . | Idan ba ku fita da yãƙi ba , Allah zai azabta ku da azãba mai raɗaɗi , kuma Ya musanya wasu mutãne , wasunku ( a maimakonku ) . Kuma bã zã ku cũtar da Shida kõme ba . |
If so , do not allow Satan to use those feelings to hinder you from serving Jehovah . | Idan haka ne , kada ka ƙyale Shaiɗan ya yi amfani da yadda ka ke ji ya hana ka bauta wa Jehobah . |
With our attention diverted to the things of the world , we might easily neglect personal Bible study and make it a custom to miss Christian meetings , thus being cut off from spiritual nourishment . | Idan hankalinmu ya koma ga abubuwan duniya , muna iya yin watsi da nazarin Littafi Mai Tsarki da kuma fasa zuwan taro na Kirista , da haka , sai mu rabu da abinci na ruhaniya . |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.