audio_id stringlengths 23 32 | speaker_id stringclasses 253
values | audio_path stringlengths 37 46 | transcript stringlengths 40 3.72k | duration_seconds float64 3.63 385 | gender stringclasses 2
values | age_group stringclasses 5
values | education stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | type stringclasses 2
values | split stringclasses 1
value | audio audioduration (s) 3.63 385 |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
hau_m_HS1M4_ev_read_407 | HS1M4 | hau/train/hau_m_HS1M4_ev_read_407.wav | A wayar musu da kai domin a cire su daga duhun kan da suke fama da shi. | 6.694 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_972_ag_spontaneous_009 | hau_f_972 | hau/train/hau_f_972_ag_spontaneous_009.wav | Yankunan dake fama da bushewa kamar arewaci maso gabashin Naijeriya suna fuskantan ƙalubale na musamman wajen gudanar da rekodin ɗin kiwon dabbobi musamman game da lafiyan dabbobi saman ruwa da kuma guraran ciyawa lokutan yinwa ko rashin ruwan sama ƙalu bale a lafiyan dabbobi rashin ruwan sha da abinci alokacin bushewa... | 193.62 | female | 46-60 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_526 | HAGT2F3 | hau/train/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_526.wav | Ana haɗa kuɗaɗe daga ‘yan uwa don taimakawa wajen shirya bikin aure. | 8.174 | female | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_350_ev_spontaneous_022 | hau_m_350 | hau/train/hau_m_350_ev_spontaneous_022.wav | barkan mu dai a wannan hoto an gwado mana yara ne da suke amfani da hannun su wajen janyo ruwa wato a famfo na tuƙatuƙa kamar yanda muke gani irin wannan famfo mafiya yawar lokuta an fi samun su ne a ƙauye wani lokacin da kuma wasu sassa ma na birane shi wannan famfo na tuƙatuƙa da ake samun sa da ake yin sa ana amfani... | 98.74 | male | 30-45 | Primary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HT2M1_ev_read_182 | HT2M1 | hau/train/hau_m_HT2M1_ev_read_182.wav | Saidu yana da burin samun kyakkyawan sakamako a jarrabawar WAEC. | 5.514 | male | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_127 | HAGT1F2 | hau/train/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_127.wav | Kallon kowa da ƙima yana nuna cewa kana mutunta mutane ba tare da nuna bambanci ba. | 9.654 | female | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_369_he_spontaneous_003 | hau_f_369 | hau/train/hau_f_369_he_spontaneous_003.wav | Cima mai kyau a lokacin ciki, lokacin da mace take da ciki shi ne lokaci mai matuƙar mahimmanci a rayuwarta yana da mahimmanci a rayuwar mace, yana da mahimmanci a ci abinci mai gina jiki a wannan lokacin dan lafiyar uwa da kuma jariri. Abinci mai gina jiki yana taimakawa wajen na farko lafiyar uwa, yana taimakawa waje... | 116.96 | female | 30-45 | Primary | HE | spontaneous | train | |
hau_f_HS2F2_ev_read_462 | HS2F2 | hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_462.wav | Yana damuwa da abokansa wajen ganin sun sami haɗin kai. | 4.674 | female | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_229_he_spontaneous_007 | hau_m_229 | hau/train/hau_m_229_he_spontaneous_007.wav | Samar da abinci mai kunshe da dikkanin sinadarin da jikin ɗan adam da yake buƙata, mun kasacewa cikin lafiya da yiyuwar jiki, ya kamata mutum a duk rana ya samu abincin da yake ƙunshe da waɗannan sinadaran wanda jikinsa yake buƙata, domin ginuwa da kuma kasancewa cikin lafiya, domin kaucewa wata cuta. Waɗannan sinadara... | 92.52 | male | 15-29 | Tertiary | HE | spontaneous | train | |
hau_m_HP2M1_ev_read_228 | HP2M1 | hau/train/hau_m_HP2M1_ev_read_228.wav | A yanzu dankalin Hausa shi ne babban abincin da mutane suka runguma. | 6.074 | male | 30-45 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_757_ag_spontaneous_020 | hau_m_757 | hau/train/hau_m_757_ag_spontaneous_020.wav | Barkanku da warhaka sunana Kilifod Lamu zan yi bayani ne kan hanyoyin da ake anfani da su wajen sarrfa rugujewan ƙasa da kuma kula da cutan ƙwari. Na ɗaya zan yi magana akan na ɗaya rugujewan ƙasa, a nan ana iya sarrfa rugujewan ƙasa ta hanyoyi daban-daban don hana asarar yashi, ga wasu hanyoyin da ake amfani da su na ... | 172.82 | male | 30-45 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_f_HS1F3_ev_read_453 | HS1F3 | hau/train/hau_f_HS1F3_ev_read_453.wav | Ladi ta yi wa Musa godiya sosai saboda biya mata kujerar Makka da ya yi | 7.554 | female | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HS3F1_ev_read_592 | HS3F1 | hau/train/hau_f_HS3F1_ev_read_592.wav | Idan mutum ya zo wajen aiki, yana iya cewa “Barka da safiya” ko “Ina kwana?” | 10.194 | female | 46-60 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_255_ag_spontaneous_025 | hau_m_255 | hau/train/hau_m_255_ag_spontaneous_025.wav | Me siyad da tumatir, yana daga cikin masu sana’a s;s; sana’ar kasuwanci da ke bayar da mihimmiyar gudunmawa wajen samar da abinci ga aluma. Aiki ne da ke haɗa manoma da masu amfani da tumatir inda ake siyar da tumatir daga gona ko kasuwanni zuwa hannun masu cin abinci, ko masu amfani da su wajen girki. Me siyar da tuma... | 98.1 | male | 15-29 | Primary | AG | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F3_ev_read_063 | HP1F3 | hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_063.wav | Jirgin yaƙi ya jefa wa mazauna ƙauye bom a bisa kuskure. | 7.294 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_319 | HAGT1M1 | hau/train/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_319.wav | Na fahimci cewa kowane mutum tara yake, amma za a iya koyon darussa daga nasarar wasu. | 10.874 | male | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HT3M1_ev_read_452 | HT3M1 | hau/train/hau_m_HT3M1_ev_read_452.wav | Gwamnatoci yanzu suna alfahiri da me suke iya tattarawa na kuɗin shiga. | 9.754 | male | 46-60 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_697_ag_spontaneous_012 | hau_m_697 | hau/train/hau_m_697_ag_spontaneous_012.wav | Abincin da ake haɗa shi da wake da kuma piya, wannan wani irin nau’i ne na abinci, da akan samo a gaɗe, a yayyanka shi, a sanya a tukunya, bayan an riga an dafa wake kenan, sannan ka haɗa shi lokacin da abincin ya gama dahuwa, , za a ɗebo shi a zuba shi a cikin mazubi ko kwano, sannan sai a samo piya, a fere ta. Idan a... | 94.34 | male | 30-45 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_m_HT1M2_ev_read_549 | HT1M2 | hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_549.wav | Rashin yarda da wasu na iya hana samun fahimtar juna. | 5.654 | male | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HS1M2_ev_read_590 | HS1M2 | hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_590.wav | Farida tana fushi da mijinta, amma ya ba ta haƙuri, saboda ya san bai kyauta ba | 6.474 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_302 | HAGT1F3 | hau/train/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_302.wav | Yau Faruq zai ba da fifiko ga aikin da ke gabansa. | 4.753 | female | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HS2F1_ev_read_263 | HS2F1 | hau/train/hau_f_HS2F1_ev_read_263.wav | Da yawan matasa suna koyon sana’o’i domin rage dogaro da aiki a gwamnati. | 7.034 | female | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HT1F3_ev_read_188 | HT1F3 | hau/train/hau_f_HT1F3_ev_read_188.wav | Dole ne shugabanni su daina yin alkawuran bogi kuma su mayar da hankali kan aiki. | 7.534 | female | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M3_ev_read_364 | HP1M3 | hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_364.wav | Za mu tara kudi mu kafa makarantar zamani don taimakawa matasa. | 5.614 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HT2M3_ev_read_550 | HT2M3 | hau/train/hau_m_HT2M3_ev_read_550.wav | Ku dinga girmama iyayenku da kakanninku ta hanyar yi musu addu'a kullum | 5.694 | male | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_HT2F2_ev_read_499 | HT2F2 | hau/train/hau_f_HT2F2_ev_read_499.wav | Na tuna sanda aka fara sanya ɗana na fari a makarantar boko! | 5.694 | female | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_1137_he_spontaneous_021 | hau_m_1137 | hau/train/hau_m_1137_he_spontaneous_021.wav | To wannan sashi za mu yi magana akan yadda za'ayi za'a yi amfani da kafafen sadda zumunta na al'ummomi, internet wajen tallafawa uwaye masu shayarwa. A yau kafafen sada zumunci da al'ummomin internet sun zama babban hanya na tallafi kamar wannan hanya na (?) To ga uwaye masu shayarwa mata na iya samun shawarwari, ƙarfa... | 359.4 | male | 30-45 | Tertiary | HE | spontaneous | train | |
hau_f_103_ev_spontaneous_014 | hau_f_103 | hau/train/hau_f_103_ev_spontaneous_014.wav | Wannan faifan bidiyon yana nuna mana mahimmancin rawa ga lafiyarmu, ga wasu ƙididdigan da bayanai game da tsarin rawa akan lafiyar hankali: kyawawan tsari akan lafiyar kwakwalwa wani bincike na muhallartar arba’in da ya gano cewa raye-raye na da tsari mai kyau ga lafiyar kwakwalwa da ingancin rayuwa, amfani ga ɗalibai.... | 244.66 | female | 15-29 | Secondary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F3_ev_read_048 | HP1F3 | hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_048.wav | Bana yawo da daddare ko kaɗan, sadoda kiyaye kai daga macuta. | 6.174 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HT3F1_ev_read_187 | HT3F1 | hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_187.wav | Gidan rediyon Jos ya sanar da cewa an samu faɗuwar tirela a kan titi. | 7.334 | female | 46-60 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_HM4F1_ev_read_562 | HM4F1 | hau/train/hau_f_HM4F1_ev_read_562.wav | Za ka iya kanikanci ko zama mai walda in ka so. | 4.674 | female | 60+ | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HM4F3_ev_read_222 | HM4F3 | hau/train/hau_f_HM4F3_ev_read_222.wav | Ina matuƙar buƙatar guje wa yawan tunani mara amfani domin kauce wa rashin kwanciyar hankali. | 8.174 | female | 60+ | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HS2F2_ev_read_020 | HS2F2 | hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_020.wav | Ya kamata kowa ya san hakkinsa wajen ciyar da iyali da biyan buƙatu. | 6.674 | female | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HM4F2_ev_read_310 | HM4F2 | hau/train/hau_f_HM4F2_ev_read_310.wav | Wasu manhajojin wayar hannun suna sauƙaƙawa wajen bibiyar lafiyar wanda ake kulawa da shi. | 10.994 | female | 60+ | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HT1M3_ev_read_006 | HT1M3 | hau/train/hau_m_HT1M3_ev_read_006.wav | Shi kuwa jirgin sama, kowa ya san harka ce ta masu hannu da shuni. | 5.274 | male | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_HP3F1_ev_read_278 | HP3F1 | hau/train/hau_f_HP3F1_ev_read_278.wav | Halima ta yi mana bayani dalla-dalla yadda za mu gane | 5.354 | female | 46-60 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_105_ev_spontaneous_017 | hau_f_105 | hau/train/hau_f_105_ev_spontaneous_017.wav | Wa`yannan `yansanda ne irin na raba faɗa din nan. Kamar yanzu in an samu matsala a cikin Anguwa ko ko a al’umma, su ake kira su zo su magance matsalar. Idan aka yi matsalar ta fi ƙarfin iyaye da manyan anguwa, aka ga cewa abu ya ƙi ci ya ƙi cinyewa, sai a je a kira su, su zo su hukunta wa'yanda suke ba da matsalar. To,... | 92.245333 | female | 30-45 | Primary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_350 | HAGT2M1 | hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_350.wav | A duk shekara a Kudancin Kaduna, ana bikin al'adu daban-daban domin mutunta juna. | 6.314 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F3_ev_read_462 | HP1F3 | hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_462.wav | Yana da kyau a samar da ingantattun hanyoyin ilimi domin bawa al'umma ilimi mai nagarta. | 10.414 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HT3F2_ev_read_402 | HT3F2 | hau/train/hau_f_HT3F2_ev_read_402.wav | Habibu ɗan gaye ne, saboda kullum sai ya ci ado yake fitowa | 5.554 | female | 46-60 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP3M1_ev_read_332 | HP3M1 | hau/train/hau_m_HP3M1_ev_read_332.wav | Malam Audu yana halartar tarukan masu irin sana’arsa don habaka kasuwancinsa. | 9.674 | male | 46-60 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HM4M1_ev_read_561 | HM4M1 | hau/train/hau_m_HM4M1_ev_read_561.wav | Rashin magana da mutanen da ke kusa na iya haddasa matsalar tunani kullum. | 5.314 | male | 60+ | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_HT1F3_ev_read_165 | HT1F3 | hau/train/hau_f_HT1F3_ev_read_165.wav | Shugaban ƙasa ya kasa cika alƙawarin da ya ɗauka na samar da ayyukan yi | 6.854 | female | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP2M1_ev_read_224 | HP2M1 | hau/train/hau_m_HP2M1_ev_read_224.wav | Ba a taɓa samun tsadar kayan abinci ba irin na wannan zamanin. | 6.354 | male | 30-45 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M2_ev_read_082 | HP1M2 | hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_082.wav | Jami'an tsaro sun fara tashin masu kasa kaya a kan manyan hanyoyi. | 6.114 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_1142_ag_spontaneous_033 | hau_f_1142 | hau/train/hau_f_1142_ag_spontaneous_033.wav | Akwai wasu dalilai da zasu iya sawa a sami isasshen abinci anan gaba, al'ummomi da dama suna cigaba da amfani da fasahohin zamani wajen noma da kiwo, wanda zai iya inganta da yadda ake samar da abinci, misali kuwa shine amfani da kayan aikin zamani, fasahar noma da kuma kayan aikin zamani na zamani na iya taimakawa waj... | 159.12 | female | 46-60 | Primary | AG | spontaneous | train | |
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_034 | HAGT1F2 | hau/train/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_034.wav | Kabiru ya taimaka ya sanya ƙyaure a waccan makarantar saboda Allah | 6.854 | female | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HS1M3_ev_read_105 | HS1M3 | hau/train/hau_m_HS1M3_ev_read_105.wav | Rayuwa tana buƙatar juriya domin cin nasara a kan ƙalubalen da ake fuskanta. | 6.014 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_1638_he_spontaneous_012 | hau_m_1638 | hau/train/hau_m_1638_he_spontaneous_012.wav | mummunan tasirin cin abinci wanda bai gina jiki yana kawo ƙiba domin yawan cin abinci mai mai da sukari yana haddasa ƙiba sosai ga jikin mutum se ƙuraje yana kawo ƙuraje cin abinci mai dauke da sinadarai da mai yan janyo ƙuraje ga fuska sai ciwon ciki abinci wanda bai gina jiki yaƙan kawo high karin sinadarai a ciki wa... | 151.98 | male | 46-60 | Tertiary | HE | spontaneous | train | |
hau_m_598_ag_spontaneous_019 | hau_m_598 | hau/train/hau_m_598_ag_spontaneous_019.wav | Da farko bara mu ɗauko kaman kaji, mussaman kaji irin na gida namu na gargajiya, su so tari barinsu ma kawai ake yi su na yawo, suna yawo a garin yawon nan suna samowa kansu abinci, wasu lokutan idan yamma yayi suna dawowa gida. Amma akwai wani sare wanda shi me kajin bayan ya barsu suna yawo, ya kan iya kuma tanadar m... | 107.46 | male | 15-29 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_m_HS3M2_ev_read_570 | HS3M2 | hau/train/hau_m_HS3M2_ev_read_570.wav | Koyar da ni cin ƙwallo ya sa na zama ɗan wasa mafi ƙwarewa a ƙungiyarmu. | 10.814 | male | 46-60 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HP1F1_ev_read_013 | HP1F1 | hau/train/hau_f_HP1F1_ev_read_013.wav | Yau muna da taron ganawa a kan shirin walimar bikin gidan Jauro maƙwabcinmu | 7.574 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HT3F1_ev_read_167 | HT3F1 | hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_167.wav | Mu gwada wucewa ta titin baya, yana da sauƙi fiye da babbar hanya. | 6.774 | female | 46-60 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_f_1019_ag_spontaneous_014 | hau_f_1019 | hau/train/hau_f_1019_ag_spontaneous_014.wav | Zanyi bayani akan kallubalai da manoma ke faucanta a kudancin Najeriya matsalan kwari da cuttutuka manoman ayaba a kudancin Najeriya na fuscantan matsaloli da dama da suka shafi kwari da cuttutuka wadanan matsaloli na iya rage yawan amfanin gona da kuma hana ayaba girma da kyau yadda ya kamata wasu daga cikin kwari da ... | 184.5 | female | 46-60 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_m_HS2M2_ev_read_105 | HS2M2 | hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_105.wav | Ba kamata a ce shi kaɗai ne ya yi bene har hawa uku a wannan eriyar ba. | 8.054 | male | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HS3F2_ev_read_112 | HS3F2 | hau/train/hau_f_HS3F2_ev_read_112.wav | Yin balaguro tare da iyali ko abokai yana taimakawa wajen ƙirƙirar tarihi da ba za a manta da shi ba. | 10.274 | female | 46-60 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HS3F1_ev_read_003 | HS3F1 | hau/train/hau_f_HS3F1_ev_read_003.wav | A wasu lukota, yin gyara a gurguje da kanka na iya haddasa matsala idan ba ka yi a hankali ba. | 13.634 | female | 46-60 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HT2F1_ev_read_322 | HT2F1 | hau/train/hau_f_HT2F1_ev_read_322.wav | A da, Aisha da Bisi sun yi faɗa, amma daga baya sun yafewa juna. | 6.214 | female | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HT1M2_ev_read_244 | HT1M2 | hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_244.wav | A gargajiyance fa, idan an kawo amarya dole a yi buɗar kai | 7.694 | male | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M2_ev_read_279 | HP1M2 | hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_279.wav | Duk yamma nakan je gidan su domin siyo wa yara abin tafiya makaranta | 6.754 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HS2M2_ev_read_160 | HS2M2 | hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_160.wav | Kwana biyu ba na ganin maƙwabciyarmu Harira, ya kamata mu je mu dubo ta | 7.494 | male | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M3_ev_read_304 | HP1M3 | hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_304.wav | Yana da kyau mutum ya rage yawan kashe kuɗi domin samun tanadi mai kyau. | 7.414 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HS1F4_ev_read_389 | HS1F4 | hau/train/hau_f_HS1F4_ev_read_389.wav | Nuna zunzurutun rashin tausayi yakan raba aure tsakanin mata da miji. | 6.354 | female | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HT3F1_ev_read_399 | HT3F1 | hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_399.wav | Wani lokacin na kan ji nauyin jikina amma dole in fara shirye-shiryen harkokina. | 7.934 | female | 46-60 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HS1M2_ev_read_154 | HS1M2 | hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_154.wav | Nakan ragewa yaran maƙwabtanmu hanyar zuwa makaranta a motata kullum. | 6.274 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HS1F1_ev_read_426 | HS1F1 | hau/train/hau_f_HS1F1_ev_read_426.wav | In kuma ba za a taimaka mana ba sai a gaya mana. | 5.414 | female | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_016 | HAGT2M1 | hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_016.wav | Ina yawan wanke hannayena da ruwa da kuma sabulu a gida ko a waje. | 4.754 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HS1M4_ev_read_239 | HS1M4 | hau/train/hau_m_HS1M4_ev_read_239.wav | Yi wa yarinya ƙarama fyaɗe babban laifi ne a hukumance, a kula | 5.774 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HP2F1_ev_read_401 | HP2F1 | hau/train/hau_f_HP2F1_ev_read_401.wav | Zan rika fuskantar ƙalubale da ƙarfin zuciya maimakon karaya da sarewa.. | 10.154 | female | 30-45 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HS2F2_ev_read_591 | HS2F2 | hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_591.wav | Salima ba ta bibiyar rayuwar ƙawayenta, tana tsayawa ne a iya matsayinta | 7.594 | female | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_312 | HAGT1M2 | hau/train/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_312.wav | Ya dace mutane su koyi zubar da shara a gurin da aka tanada don rage gurɓatar muhalli. | 7.634 | male | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_209 | HAGT2M1 | hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_209.wav | Yin rubuce-rubuce kan burika yana taimakawa wajen cimma su cikin sauƙi. | 4.954 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_HS1M3_ev_read_398 | HS1M3 | hau/train/hau_m_HS1M3_ev_read_398.wav | Yau Anwar ɗan Habiba ya fara zuwa makaranta, an sa shi a makarantar raino | 5.774 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HT1F4_ev_read_462 | HT1F4 | hau/train/hau_f_HT1F4_ev_read_462.wav | Idan mutum yana da tsari wajen kashe kuɗinsa, yana samun damar biyan lissafinsa cikin lokaci. | 8.874 | female | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M3_ev_read_344 | HP1M3 | hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_344.wav | Maryam ta saka kashi biyar na albashinta a Asusun Ajiyar Gobe. | 6.014 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HT2F1_ev_read_051 | HT2F1 | hau/train/hau_f_HT2F1_ev_read_051.wav | Idan Abdul ya fahimci cewa yana wulakanta wasu bisa launin fata, zai gyara dabi'arsa. | 8.814 | female | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HS2M2_ev_read_182 | HS2M2 | hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_182.wav | Maƙwabta na iya ba da goyon baya idan wani abu mai muhimmanci ya tunkaro ka. | 6.674 | male | 30-45 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_093 | HAGT2F1 | hau/train/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_093.wav | Kafofin sada zumunta na da tasiri mai kyau da mara kyau a rayuwar mutane. | 8.153 | female | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F2_ev_read_232 | HP1F2 | hau/train/hau_f_HP1F2_ev_read_232.wav | Lokacin da na fara fuskantar matsaloli a soyayya, na sha wahala sosai. | 8.574 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HT1M2_ev_read_070 | HT1M2 | hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_070.wav | Mutane na samun nasara a hanyoyi daban-daban, babu wanda tafiyarsa ɗaya ce. | 7.054 | male | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_309 | HAGT1M2 | hau/train/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_309.wav | Wasu mutane ba su ma yarda da matsalar gurɓatar muhalli ba. | 5.274 | male | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HP2F1_ev_read_425 | HP2F1 | hau/train/hau_f_HP2F1_ev_read_425.wav | Idan na fiye yin haƙuri yau, zan fi samun sauƙin shawo kan matsaloli. | 11.314 | female | 30-45 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_631_ev_spontaneous_006 | hau_m_631 | hau/train/hau_m_631_ev_spontaneous_006.wav | Ƙonannan gida. Ƙonannan gida, wato gida ne wanda ya fuskanci haɗarin rayuwa ta gobara. Gobara [?] tana afkuwa ne yayin da aka sama akasi wato wuta ya [?] tashi, wanda wutan nan yayi sanadiyan ƙonewan gidan gaba ɗaya. Wanda wannan wuta yana akwai musabbabi da suke da wannan wuta ya wato tashi hayya kai ga gobara, kamar ... | 122.46 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HT1F1_ev_read_374 | HT1F1 | hau/train/hau_f_HT1F1_ev_read_374.wav | Dawwama wajen aikata wani abu na haifar da illa ga ƙwaƙwalwa in ji masana. | 5.534 | female | 15-29 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_689_he_spontaneous_020 | hau_m_689 | hau/train/hau_m_689_he_spontaneous_020.wav | Daga lokacin da aka haife mu tsufa yana fara shafarmu , muhalli da wurin zama da abunci suna sa jikinmu ya tsofa a hankali . Masana kimiya sun gano cewa tsufa yana faruwa ne a sakamakon canje-canjen ƙwayoyin halitta da cikinmu ke fuskanta. Alal misali garkuwar jiki tana canzawa daga mayar da martani zuwa cututtuka na n... | 152 | male | 15-29 | Tertiary | HE | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F3_ev_read_007 | HP1F3 | hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_007.wav | Gidajen da ke da kyamarar tsaro suna rage haɗarin fuskantar sace-sace. | 6.494 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_247 | HAGT2M1 | hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_247.wav | Hauwa ta koma makaranta bayan shekaru 20 da barin makarantar. | 4.274 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_167_he_spontaneous_021 | hau_f_167 | hau/train/hau_f_167_he_spontaneous_021.wav | Yadda ake magance damuwan zuciya, damuwan zuciya tana shafan mutane daban-daban a rayuwa, amma akwai hanyoyi da za abi don shawo kanta ga wasu matakai masu anfani. Na farko ka fahimci matsalanka, ka gano abunda ke haddasa maka damuwa da lokacin da take faruwa, misali in damuwanka tana zuwa ya yi kwaji ko lokacin aiki m... | 116.12 | female | 15-29 | Secondary | HE | spontaneous | train | |
hau_m_HS1M2_ev_read_120 | HS1M2 | hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_120.wav | Idan ka ga wani a cikin yunwa, ka yi ƙoƙarin taimaka masa da abin da ya samu. | 7.114 | male | 15-29 | Secondary | EV | read | train | |
hau_f_1521_he_spontaneous_019 | hau_f_1521 | hau/train/hau_f_1521_he_spontaneous_019.wav | yadda unguwan zoma na gargajiya komasu jinya na al'umma ke tallafama mata masu juna biyu shawar wari da temako suna bada shawara kana abinci mai kyau me gina jiki tsaftace abinci ta yadda za a kula da kai lokacin da mace ke da juna biyu temako temakon haihuwa suna karɓan haihuwa a gida ga mata ga mata da basu da bama z... | 167.94 | female | 30-45 | Tertiary | HE | spontaneous | train | |
hau_m_1052_ag_spontaneous_044 | hau_m_1052 | hau/train/hau_m_1052_ag_spontaneous_044.wav | Ga bayani kan wasu matsaloli da manoman abarba suke fuskanta a Najeriya mastalar rashin ingantaccen iri da yawa daga cikin manoma abarba na fama da samun ingantattun irin shuka iri marasa kyau na jawo ƙarancin girbi kuma taɓarɓarewar amfanin gona rashin isasshin kayan aiki manoma abarba da dama ba su da kayan aiki ba s... | 154.44 | male | 46-60 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_104 | HAGT1M1 | hau/train/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_104.wav | Yana da kyau a shata iyaka kan sa baki a rayuwar aure domin gujewa rikici. | 8.234 | male | 15-29 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HT2F2_ev_read_070 | HT2F2 | hau/train/hau_f_HT2F2_ev_read_070.wav | Ƙanina ya fi ni arziƙi, amma bana fara gaishe shi, sai dai ya gaishe ni. | 7.134 | female | 30-45 | Tertiary | EV | read | train | |
hau_m_HP1M2_ev_read_538 | HP1M2 | hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_538.wav | Ka gode wa duk wanda ya yi maka alheri, zai ji daɗi. | 5.374 | male | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371 | HAGT3M1 | hau/train/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371.wav | Shirya taruka na ilmantarwa kan muhalli zai taimaka wajen fahimtar da jama'a | 6.874 | male | 46-59 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_m_332_ag_spontaneous_007 | hau_m_332 | hau/train/hau_m_332_ag_spontaneous_007.wav | Kula da tattalin ƙasa, kula da tattalin ƙasa wani al’amari ne da ake gudanarwa domin tabbatar da ƙasa tana cikin koshin lafiya da kula da tsaron dake cikin wannan ƙasa da sauran ƙananun hallitu dake cikin wannan ƙasa, hakan na taimakawa matuƙa wurin samar da amfanin gona mai kyau musamman ga manoma, sannan kuma wannan ... | 120.9 | male | 15-29 | Tertiary | AG | spontaneous | train | |
hau_f_HP1F1_ev_read_310 | HP1F1 | hau/train/hau_f_HP1F1_ev_read_310.wav | Ana shirya bikin zagaye wuta a sansanin masu yi wa ƙasa hidima. | 6.974 | female | 15-29 | Primary | EV | read | train | |
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_093 | HAGT2M1 | hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_093.wav | A kullum, yana da kyau a tabbatar da cewa ana amfani da kalmomin sirri masu ƙarfi. | 6.434 | male | 30-45 | Tertiary | EV | spontaneous | train | |
hau_f_HM4F3_ev_read_170 | HM4F3 | hau/train/hau_f_HM4F3_ev_read_170.wav | Aikin yau da kullum yana iya haddasa gajiya, amma hutawa yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi. | 9.654 | female | 60+ | Primary | EV | read | train | |
hau_f_HS1F1_ev_read_112 | HS1F1 | hau/train/hau_f_HS1F1_ev_read_112.wav | Idan dare ya yi, na fi jin daɗin kwanciya cikin tsari da tsafta. | 6.894 | female | 15-29 | Secondary | EV | read | train |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 47