Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
audio_id
stringlengths
23
32
speaker_id
stringclasses
253 values
audio_path
stringlengths
37
46
transcript
stringlengths
40
3.72k
duration_seconds
float64
3.63
385
gender
stringclasses
2 values
age_group
stringclasses
5 values
education
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
type
stringclasses
2 values
split
stringclasses
1 value
audio
audioduration (s)
3.63
385
hau_m_HS1M4_ev_read_407
HS1M4
hau/train/hau_m_HS1M4_ev_read_407.wav
A wayar musu da kai domin a cire su daga duhun kan da suke fama da shi.
6.694
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_972_ag_spontaneous_009
hau_f_972
hau/train/hau_f_972_ag_spontaneous_009.wav
Yankunan dake fama da bushewa kamar arewaci maso gabashin Naijeriya suna fuskantan ƙalubale na musamman wajen gudanar da rekodin ɗin kiwon dabbobi musamman game da lafiyan dabbobi saman ruwa da kuma guraran ciyawa lokutan yinwa ko rashin ruwan sama ƙalu bale a lafiyan dabbobi rashin ruwan sha da abinci alokacin bushewa...
193.62
female
46-60
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_526
HAGT2F3
hau/train/hau_f_HAGT2F3_ev_spontaneous_526.wav
Ana haɗa kuɗaɗe daga ‘yan uwa don taimakawa wajen shirya bikin aure.
8.174
female
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_350_ev_spontaneous_022
hau_m_350
hau/train/hau_m_350_ev_spontaneous_022.wav
barkan mu dai a wannan hoto an gwado mana yara ne da suke amfani da hannun su wajen janyo ruwa wato a famfo na tuƙatuƙa kamar yanda muke gani irin wannan famfo mafiya yawar lokuta an fi samun su ne a ƙauye wani lokacin da kuma wasu sassa ma na birane shi wannan famfo na tuƙatuƙa da ake samun sa da ake yin sa ana amfani...
98.74
male
30-45
Primary
EV
spontaneous
train
hau_m_HT2M1_ev_read_182
HT2M1
hau/train/hau_m_HT2M1_ev_read_182.wav
Saidu yana da burin samun kyakkyawan sakamako a jarrabawar WAEC.
5.514
male
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_127
HAGT1F2
hau/train/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_127.wav
Kallon kowa da ƙima yana nuna cewa kana mutunta mutane ba tare da nuna bambanci ba.
9.654
female
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_369_he_spontaneous_003
hau_f_369
hau/train/hau_f_369_he_spontaneous_003.wav
Cima mai kyau a lokacin ciki, lokacin da mace take da ciki shi ne lokaci mai matuƙar mahimmanci a rayuwarta yana da mahimmanci a rayuwar mace, yana da mahimmanci a ci abinci mai gina jiki a wannan lokacin dan lafiyar uwa da kuma jariri. Abinci mai gina jiki yana taimakawa wajen na farko lafiyar uwa, yana taimakawa waje...
116.96
female
30-45
Primary
HE
spontaneous
train
hau_f_HS2F2_ev_read_462
HS2F2
hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_462.wav
Yana damuwa da abokansa wajen ganin sun sami haɗin kai.
4.674
female
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_m_229_he_spontaneous_007
hau_m_229
hau/train/hau_m_229_he_spontaneous_007.wav
Samar da abinci mai kunshe da dikkanin sinadarin da jikin ɗan adam da yake buƙata, mun kasacewa cikin lafiya da yiyuwar jiki, ya kamata mutum a duk rana ya samu abincin da yake ƙunshe da waɗannan sinadaran wanda jikinsa yake buƙata, domin ginuwa da kuma kasancewa cikin lafiya, domin kaucewa wata cuta. Waɗannan sinadara...
92.52
male
15-29
Tertiary
HE
spontaneous
train
hau_m_HP2M1_ev_read_228
HP2M1
hau/train/hau_m_HP2M1_ev_read_228.wav
A yanzu dankalin Hausa shi ne babban abincin da mutane suka runguma.
6.074
male
30-45
Primary
EV
read
train
hau_m_757_ag_spontaneous_020
hau_m_757
hau/train/hau_m_757_ag_spontaneous_020.wav
Barkanku da warhaka sunana Kilifod Lamu zan yi bayani ne kan hanyoyin da ake anfani da su wajen sarrfa rugujewan ƙasa da kuma kula da cutan ƙwari. Na ɗaya zan yi magana akan na ɗaya rugujewan ƙasa, a nan ana iya sarrfa rugujewan ƙasa ta hanyoyi daban-daban don hana asarar yashi, ga wasu hanyoyin da ake amfani da su na ...
172.82
male
30-45
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_f_HS1F3_ev_read_453
HS1F3
hau/train/hau_f_HS1F3_ev_read_453.wav
Ladi ta yi wa Musa godiya sosai saboda biya mata kujerar Makka da ya yi
7.554
female
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HS3F1_ev_read_592
HS3F1
hau/train/hau_f_HS3F1_ev_read_592.wav
Idan mutum ya zo wajen aiki, yana iya cewa “Barka da safiya” ko “Ina kwana?”
10.194
female
46-60
Secondary
EV
read
train
hau_m_255_ag_spontaneous_025
hau_m_255
hau/train/hau_m_255_ag_spontaneous_025.wav
Me siyad da tumatir, yana daga cikin masu sana’a s;s; sana’ar kasuwanci da ke bayar da mihimmiyar gudunmawa wajen samar da abinci ga aluma. Aiki ne da ke haɗa manoma da masu amfani da tumatir inda ake siyar da tumatir daga gona ko kasuwanni zuwa hannun masu cin abinci, ko masu amfani da su wajen girki. Me siyar da tuma...
98.1
male
15-29
Primary
AG
spontaneous
train
hau_f_HP1F3_ev_read_063
HP1F3
hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_063.wav
Jirgin yaƙi ya jefa wa mazauna ƙauye bom a bisa kuskure.
7.294
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_319
HAGT1M1
hau/train/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_319.wav
Na fahimci cewa kowane mutum tara yake, amma za a iya koyon darussa daga nasarar wasu.
10.874
male
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_HT3M1_ev_read_452
HT3M1
hau/train/hau_m_HT3M1_ev_read_452.wav
Gwamnatoci yanzu suna alfahiri da me suke iya tattarawa na kuɗin shiga.
9.754
male
46-60
Tertiary
EV
read
train
hau_m_697_ag_spontaneous_012
hau_m_697
hau/train/hau_m_697_ag_spontaneous_012.wav
Abincin da ake haɗa shi da wake da kuma piya, wannan wani irin nau’i ne na abinci, da akan samo a gaɗe, a yayyanka shi, a sanya a tukunya, bayan an riga an dafa wake kenan, sannan ka haɗa shi lokacin da abincin ya gama dahuwa, , za a ɗebo shi a zuba shi a cikin mazubi ko kwano, sannan sai a samo piya, a fere ta. Idan a...
94.34
male
30-45
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_m_HT1M2_ev_read_549
HT1M2
hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_549.wav
Rashin yarda da wasu na iya hana samun fahimtar juna.
5.654
male
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HS1M2_ev_read_590
HS1M2
hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_590.wav
Farida tana fushi da mijinta, amma ya ba ta haƙuri, saboda ya san bai kyauta ba
6.474
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_302
HAGT1F3
hau/train/hau_f_HAGT1F3_ev_spontaneous_302.wav
Yau Faruq zai ba da fifiko ga aikin da ke gabansa.
4.753
female
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HS2F1_ev_read_263
HS2F1
hau/train/hau_f_HS2F1_ev_read_263.wav
Da yawan matasa suna koyon sana’o’i domin rage dogaro da aiki a gwamnati.
7.034
female
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_f_HT1F3_ev_read_188
HT1F3
hau/train/hau_f_HT1F3_ev_read_188.wav
Dole ne shugabanni su daina yin alkawuran bogi kuma su mayar da hankali kan aiki.
7.534
female
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP1M3_ev_read_364
HP1M3
hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_364.wav
Za mu tara kudi mu kafa makarantar zamani don taimakawa matasa.
5.614
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HT2M3_ev_read_550
HT2M3
hau/train/hau_m_HT2M3_ev_read_550.wav
Ku dinga girmama iyayenku da kakanninku ta hanyar yi musu addu'a kullum
5.694
male
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_f_HT2F2_ev_read_499
HT2F2
hau/train/hau_f_HT2F2_ev_read_499.wav
Na tuna sanda aka fara sanya ɗana na fari a makarantar boko!
5.694
female
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_m_1137_he_spontaneous_021
hau_m_1137
hau/train/hau_m_1137_he_spontaneous_021.wav
To wannan sashi za mu yi magana akan yadda za'ayi za'a yi amfani da kafafen sadda zumunta na al'ummomi, internet wajen tallafawa uwaye masu shayarwa. A yau kafafen sada zumunci da al'ummomin internet sun zama babban hanya na tallafi kamar wannan hanya na (?) To ga uwaye masu shayarwa mata na iya samun shawarwari, ƙarfa...
359.4
male
30-45
Tertiary
HE
spontaneous
train
hau_f_103_ev_spontaneous_014
hau_f_103
hau/train/hau_f_103_ev_spontaneous_014.wav
Wannan faifan bidiyon yana nuna mana mahimmancin rawa ga lafiyarmu, ga wasu ƙididdigan da bayanai game da tsarin rawa akan lafiyar hankali: kyawawan tsari akan lafiyar kwakwalwa wani bincike na muhallartar arba’in da ya gano cewa raye-raye na da tsari mai kyau ga lafiyar kwakwalwa da ingancin rayuwa, amfani ga ɗalibai....
244.66
female
15-29
Secondary
EV
spontaneous
train
hau_f_HP1F3_ev_read_048
HP1F3
hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_048.wav
Bana yawo da daddare ko kaɗan, sadoda kiyaye kai daga macuta.
6.174
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_HT3F1_ev_read_187
HT3F1
hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_187.wav
Gidan rediyon Jos ya sanar da cewa an samu faɗuwar tirela a kan titi.
7.334
female
46-60
Tertiary
EV
read
train
hau_f_HM4F1_ev_read_562
HM4F1
hau/train/hau_f_HM4F1_ev_read_562.wav
Za ka iya kanikanci ko zama mai walda in ka so.
4.674
female
60+
Primary
EV
read
train
hau_f_HM4F3_ev_read_222
HM4F3
hau/train/hau_f_HM4F3_ev_read_222.wav
Ina matuƙar buƙatar guje wa yawan tunani mara amfani domin kauce wa rashin kwanciyar hankali.
8.174
female
60+
Primary
EV
read
train
hau_f_HS2F2_ev_read_020
HS2F2
hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_020.wav
Ya kamata kowa ya san hakkinsa wajen ciyar da iyali da biyan buƙatu.
6.674
female
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_f_HM4F2_ev_read_310
HM4F2
hau/train/hau_f_HM4F2_ev_read_310.wav
Wasu manhajojin wayar hannun suna sauƙaƙawa wajen bibiyar lafiyar wanda ake kulawa da shi.
10.994
female
60+
Primary
EV
read
train
hau_m_HT1M3_ev_read_006
HT1M3
hau/train/hau_m_HT1M3_ev_read_006.wav
Shi kuwa jirgin sama, kowa ya san harka ce ta masu hannu da shuni.
5.274
male
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_f_HP3F1_ev_read_278
HP3F1
hau/train/hau_f_HP3F1_ev_read_278.wav
Halima ta yi mana bayani dalla-dalla yadda za mu gane
5.354
female
46-60
Primary
EV
read
train
hau_f_105_ev_spontaneous_017
hau_f_105
hau/train/hau_f_105_ev_spontaneous_017.wav
Wa`yannan `yansanda ne irin na raba faɗa din nan. Kamar yanzu in an samu matsala a cikin Anguwa ko ko a al’umma, su ake kira su zo su magance matsalar. Idan aka yi matsalar ta fi ƙarfin iyaye da manyan anguwa, aka ga cewa abu ya ƙi ci ya ƙi cinyewa, sai a je a kira su, su zo su hukunta wa'yanda suke ba da matsalar. To,...
92.245333
female
30-45
Primary
EV
spontaneous
train
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_350
HAGT2M1
hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_350.wav
A duk shekara a Kudancin Kaduna, ana bikin al'adu daban-daban domin mutunta juna.
6.314
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HP1F3_ev_read_462
HP1F3
hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_462.wav
Yana da kyau a samar da ingantattun hanyoyin ilimi domin bawa al'umma ilimi mai nagarta.
10.414
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_HT3F2_ev_read_402
HT3F2
hau/train/hau_f_HT3F2_ev_read_402.wav
Habibu ɗan gaye ne, saboda kullum sai ya ci ado yake fitowa
5.554
female
46-60
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP3M1_ev_read_332
HP3M1
hau/train/hau_m_HP3M1_ev_read_332.wav
Malam Audu yana halartar tarukan masu irin sana’arsa don habaka kasuwancinsa.
9.674
male
46-60
Primary
EV
read
train
hau_m_HM4M1_ev_read_561
HM4M1
hau/train/hau_m_HM4M1_ev_read_561.wav
Rashin magana da mutanen da ke kusa na iya haddasa matsalar tunani kullum.
5.314
male
60+
Tertiary
EV
read
train
hau_f_HT1F3_ev_read_165
HT1F3
hau/train/hau_f_HT1F3_ev_read_165.wav
Shugaban ƙasa ya kasa cika alƙawarin da ya ɗauka na samar da ayyukan yi
6.854
female
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP2M1_ev_read_224
HP2M1
hau/train/hau_m_HP2M1_ev_read_224.wav
Ba a taɓa samun tsadar kayan abinci ba irin na wannan zamanin.
6.354
male
30-45
Primary
EV
read
train
hau_m_HP1M2_ev_read_082
HP1M2
hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_082.wav
Jami'an tsaro sun fara tashin masu kasa kaya a kan manyan hanyoyi.
6.114
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_1142_ag_spontaneous_033
hau_f_1142
hau/train/hau_f_1142_ag_spontaneous_033.wav
Akwai wasu dalilai da zasu iya sawa a sami isasshen abinci anan gaba, al'ummomi da dama suna cigaba da amfani da fasahohin zamani wajen noma da kiwo, wanda zai iya inganta da yadda ake samar da abinci, misali kuwa shine amfani da kayan aikin zamani, fasahar noma da kuma kayan aikin zamani na zamani na iya taimakawa waj...
159.12
female
46-60
Primary
AG
spontaneous
train
hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_034
HAGT1F2
hau/train/hau_f_HAGT1F2_ev_spontaneous_034.wav
Kabiru ya taimaka ya sanya ƙyaure a waccan makarantar saboda Allah
6.854
female
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_HS1M3_ev_read_105
HS1M3
hau/train/hau_m_HS1M3_ev_read_105.wav
Rayuwa tana buƙatar juriya domin cin nasara a kan ƙalubalen da ake fuskanta.
6.014
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_m_1638_he_spontaneous_012
hau_m_1638
hau/train/hau_m_1638_he_spontaneous_012.wav
mummunan tasirin cin abinci wanda bai gina jiki yana kawo ƙiba domin yawan cin abinci mai mai da sukari yana haddasa ƙiba sosai ga jikin mutum se ƙuraje yana kawo ƙuraje cin abinci mai dauke da sinadarai da mai yan janyo ƙuraje ga fuska sai ciwon ciki abinci wanda bai gina jiki yaƙan kawo high karin sinadarai a ciki wa...
151.98
male
46-60
Tertiary
HE
spontaneous
train
hau_m_598_ag_spontaneous_019
hau_m_598
hau/train/hau_m_598_ag_spontaneous_019.wav
Da farko bara mu ɗauko kaman kaji, mussaman kaji irin na gida namu na gargajiya, su so tari barinsu ma kawai ake yi su na yawo, suna yawo a garin yawon nan suna samowa kansu abinci, wasu lokutan idan yamma yayi suna dawowa gida. Amma akwai wani sare wanda shi me kajin bayan ya barsu suna yawo, ya kan iya kuma tanadar m...
107.46
male
15-29
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_m_HS3M2_ev_read_570
HS3M2
hau/train/hau_m_HS3M2_ev_read_570.wav
Koyar da ni cin ƙwallo ya sa na zama ɗan wasa mafi ƙwarewa a ƙungiyarmu.
10.814
male
46-60
Secondary
EV
read
train
hau_f_HP1F1_ev_read_013
HP1F1
hau/train/hau_f_HP1F1_ev_read_013.wav
Yau muna da taron ganawa a kan shirin walimar bikin gidan Jauro maƙwabcinmu
7.574
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_HT3F1_ev_read_167
HT3F1
hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_167.wav
Mu gwada wucewa ta titin baya, yana da sauƙi fiye da babbar hanya.
6.774
female
46-60
Tertiary
EV
read
train
hau_f_1019_ag_spontaneous_014
hau_f_1019
hau/train/hau_f_1019_ag_spontaneous_014.wav
Zanyi bayani akan kallubalai da manoma ke faucanta a kudancin Najeriya matsalan kwari da cuttutuka manoman ayaba a kudancin Najeriya na fuscantan matsaloli da dama da suka shafi kwari da cuttutuka wadanan matsaloli na iya rage yawan amfanin gona da kuma hana ayaba girma da kyau yadda ya kamata wasu daga cikin kwari da ...
184.5
female
46-60
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_m_HS2M2_ev_read_105
HS2M2
hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_105.wav
Ba kamata a ce shi kaɗai ne ya yi bene har hawa uku a wannan eriyar ba.
8.054
male
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_f_HS3F2_ev_read_112
HS3F2
hau/train/hau_f_HS3F2_ev_read_112.wav
Yin balaguro tare da iyali ko abokai yana taimakawa wajen ƙirƙirar tarihi da ba za a manta da shi ba.
10.274
female
46-60
Secondary
EV
read
train
hau_f_HS3F1_ev_read_003
HS3F1
hau/train/hau_f_HS3F1_ev_read_003.wav
A wasu lukota, yin gyara a gurguje da kanka na iya haddasa matsala idan ba ka yi a hankali ba.
13.634
female
46-60
Secondary
EV
read
train
hau_f_HT2F1_ev_read_322
HT2F1
hau/train/hau_f_HT2F1_ev_read_322.wav
A da, Aisha da Bisi sun yi faɗa, amma daga baya sun yafewa juna.
6.214
female
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HT1M2_ev_read_244
HT1M2
hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_244.wav
A gargajiyance fa, idan an kawo amarya dole a yi buɗar kai
7.694
male
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP1M2_ev_read_279
HP1M2
hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_279.wav
Duk yamma nakan je gidan su domin siyo wa yara abin tafiya makaranta
6.754
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HS2M2_ev_read_160
HS2M2
hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_160.wav
Kwana biyu ba na ganin maƙwabciyarmu Harira, ya kamata mu je mu dubo ta
7.494
male
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_m_HP1M3_ev_read_304
HP1M3
hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_304.wav
Yana da kyau mutum ya rage yawan kashe kuɗi domin samun tanadi mai kyau.
7.414
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_HS1F4_ev_read_389
HS1F4
hau/train/hau_f_HS1F4_ev_read_389.wav
Nuna zunzurutun rashin tausayi yakan raba aure tsakanin mata da miji.
6.354
female
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HT3F1_ev_read_399
HT3F1
hau/train/hau_f_HT3F1_ev_read_399.wav
Wani lokacin na kan ji nauyin jikina amma dole in fara shirye-shiryen harkokina.
7.934
female
46-60
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HS1M2_ev_read_154
HS1M2
hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_154.wav
Nakan ragewa yaran maƙwabtanmu hanyar zuwa makaranta a motata kullum.
6.274
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HS1F1_ev_read_426
HS1F1
hau/train/hau_f_HS1F1_ev_read_426.wav
In kuma ba za a taimaka mana ba sai a gaya mana.
5.414
female
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_016
HAGT2M1
hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_016.wav
Ina yawan wanke hannayena da ruwa da kuma sabulu a gida ko a waje.
4.754
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_HS1M4_ev_read_239
HS1M4
hau/train/hau_m_HS1M4_ev_read_239.wav
Yi wa yarinya ƙarama fyaɗe babban laifi ne a hukumance, a kula
5.774
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HP2F1_ev_read_401
HP2F1
hau/train/hau_f_HP2F1_ev_read_401.wav
Zan rika fuskantar ƙalubale da ƙarfin zuciya maimakon karaya da sarewa..
10.154
female
30-45
Primary
EV
read
train
hau_f_HS2F2_ev_read_591
HS2F2
hau/train/hau_f_HS2F2_ev_read_591.wav
Salima ba ta bibiyar rayuwar ƙawayenta, tana tsayawa ne a iya matsayinta
7.594
female
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_312
HAGT1M2
hau/train/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_312.wav
Ya dace mutane su koyi zubar da shara a gurin da aka tanada don rage gurɓatar muhalli.
7.634
male
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_209
HAGT2M1
hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_209.wav
Yin rubuce-rubuce kan burika yana taimakawa wajen cimma su cikin sauƙi.
4.954
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_HS1M3_ev_read_398
HS1M3
hau/train/hau_m_HS1M3_ev_read_398.wav
Yau Anwar ɗan Habiba ya fara zuwa makaranta, an sa shi a makarantar raino
5.774
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_HT1F4_ev_read_462
HT1F4
hau/train/hau_f_HT1F4_ev_read_462.wav
Idan mutum yana da tsari wajen kashe kuɗinsa, yana samun damar biyan lissafinsa cikin lokaci.
8.874
female
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP1M3_ev_read_344
HP1M3
hau/train/hau_m_HP1M3_ev_read_344.wav
Maryam ta saka kashi biyar na albashinta a Asusun Ajiyar Gobe.
6.014
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_f_HT2F1_ev_read_051
HT2F1
hau/train/hau_f_HT2F1_ev_read_051.wav
Idan Abdul ya fahimci cewa yana wulakanta wasu bisa launin fata, zai gyara dabi'arsa.
8.814
female
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HS2M2_ev_read_182
HS2M2
hau/train/hau_m_HS2M2_ev_read_182.wav
Maƙwabta na iya ba da goyon baya idan wani abu mai muhimmanci ya tunkaro ka.
6.674
male
30-45
Secondary
EV
read
train
hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_093
HAGT2F1
hau/train/hau_f_HAGT2F1_ev_spontaneous_093.wav
Kafofin sada zumunta na da tasiri mai kyau da mara kyau a rayuwar mutane.
8.153
female
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HP1F2_ev_read_232
HP1F2
hau/train/hau_f_HP1F2_ev_read_232.wav
Lokacin da na fara fuskantar matsaloli a soyayya, na sha wahala sosai.
8.574
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HT1M2_ev_read_070
HT1M2
hau/train/hau_m_HT1M2_ev_read_070.wav
Mutane na samun nasara a hanyoyi daban-daban, babu wanda tafiyarsa ɗaya ce.
7.054
male
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_309
HAGT1M2
hau/train/hau_m_HAGT1M2_ev_spontaneous_309.wav
Wasu mutane ba su ma yarda da matsalar gurɓatar muhalli ba.
5.274
male
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HP2F1_ev_read_425
HP2F1
hau/train/hau_f_HP2F1_ev_read_425.wav
Idan na fiye yin haƙuri yau, zan fi samun sauƙin shawo kan matsaloli.
11.314
female
30-45
Primary
EV
read
train
hau_m_631_ev_spontaneous_006
hau_m_631
hau/train/hau_m_631_ev_spontaneous_006.wav
Ƙonannan gida. Ƙonannan gida, wato gida ne wanda ya fuskanci haɗarin rayuwa ta gobara. Gobara [?] tana afkuwa ne yayin da aka sama akasi wato wuta ya [?] tashi, wanda wutan nan yayi sanadiyan ƙonewan gidan gaba ɗaya. Wanda wannan wuta yana akwai musabbabi da suke da wannan wuta ya wato tashi hayya kai ga gobara, kamar ...
122.46
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HT1F1_ev_read_374
HT1F1
hau/train/hau_f_HT1F1_ev_read_374.wav
Dawwama wajen aikata wani abu na haifar da illa ga ƙwaƙwalwa in ji masana.
5.534
female
15-29
Tertiary
EV
read
train
hau_m_689_he_spontaneous_020
hau_m_689
hau/train/hau_m_689_he_spontaneous_020.wav
Daga lokacin da aka haife mu tsufa yana fara shafarmu , muhalli da wurin zama da abunci suna sa jikinmu ya tsofa a hankali . Masana kimiya sun gano cewa tsufa yana faruwa ne a sakamakon canje-canjen ƙwayoyin halitta da cikinmu ke fuskanta. Alal misali garkuwar jiki tana canzawa daga mayar da martani zuwa cututtuka na n...
152
male
15-29
Tertiary
HE
spontaneous
train
hau_f_HP1F3_ev_read_007
HP1F3
hau/train/hau_f_HP1F3_ev_read_007.wav
Gidajen da ke da kyamarar tsaro suna rage haɗarin fuskantar sace-sace.
6.494
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_247
HAGT2M1
hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_247.wav
Hauwa ta koma makaranta bayan shekaru 20 da barin makarantar.
4.274
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_167_he_spontaneous_021
hau_f_167
hau/train/hau_f_167_he_spontaneous_021.wav
Yadda ake magance damuwan zuciya, damuwan zuciya tana shafan mutane daban-daban a rayuwa, amma akwai hanyoyi da za abi don shawo kanta ga wasu matakai masu anfani. Na farko ka fahimci matsalanka, ka gano abunda ke haddasa maka damuwa da lokacin da take faruwa, misali in damuwanka tana zuwa ya yi kwaji ko lokacin aiki m...
116.12
female
15-29
Secondary
HE
spontaneous
train
hau_m_HS1M2_ev_read_120
HS1M2
hau/train/hau_m_HS1M2_ev_read_120.wav
Idan ka ga wani a cikin yunwa, ka yi ƙoƙarin taimaka masa da abin da ya samu.
7.114
male
15-29
Secondary
EV
read
train
hau_f_1521_he_spontaneous_019
hau_f_1521
hau/train/hau_f_1521_he_spontaneous_019.wav
yadda unguwan zoma na gargajiya komasu jinya na al'umma ke tallafama mata masu juna biyu shawar wari da temako suna bada shawara kana abinci mai kyau me gina jiki tsaftace abinci ta yadda za a kula da kai lokacin da mace ke da juna biyu temako temakon haihuwa suna karɓan haihuwa a gida ga mata ga mata da basu da bama z...
167.94
female
30-45
Tertiary
HE
spontaneous
train
hau_m_1052_ag_spontaneous_044
hau_m_1052
hau/train/hau_m_1052_ag_spontaneous_044.wav
Ga bayani kan wasu matsaloli da manoman abarba suke fuskanta a Najeriya mastalar rashin ingantaccen iri da yawa daga cikin manoma abarba na fama da samun ingantattun irin shuka iri marasa kyau na jawo ƙarancin girbi kuma taɓarɓarewar amfanin gona rashin isasshin kayan aiki manoma abarba da dama ba su da kayan aiki ba s...
154.44
male
46-60
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_104
HAGT1M1
hau/train/hau_m_HAGT1M1_ev_spontaneous_104.wav
Yana da kyau a shata iyaka kan sa baki a rayuwar aure domin gujewa rikici.
8.234
male
15-29
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HT2F2_ev_read_070
HT2F2
hau/train/hau_f_HT2F2_ev_read_070.wav
Ƙanina ya fi ni arziƙi, amma bana fara gaishe shi, sai dai ya gaishe ni.
7.134
female
30-45
Tertiary
EV
read
train
hau_m_HP1M2_ev_read_538
HP1M2
hau/train/hau_m_HP1M2_ev_read_538.wav
Ka gode wa duk wanda ya yi maka alheri, zai ji daɗi.
5.374
male
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371
HAGT3M1
hau/train/hau_m_HAGT3M1_ev_spontaneous_371.wav
Shirya taruka na ilmantarwa kan muhalli zai taimaka wajen fahimtar da jama'a
6.874
male
46-59
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_m_332_ag_spontaneous_007
hau_m_332
hau/train/hau_m_332_ag_spontaneous_007.wav
Kula da tattalin ƙasa, kula da tattalin ƙasa wani al’amari ne da ake gudanarwa domin tabbatar da ƙasa tana cikin koshin lafiya da kula da tsaron dake cikin wannan ƙasa da sauran ƙananun hallitu dake cikin wannan ƙasa, hakan na taimakawa matuƙa wurin samar da amfanin gona mai kyau musamman ga manoma, sannan kuma wannan ...
120.9
male
15-29
Tertiary
AG
spontaneous
train
hau_f_HP1F1_ev_read_310
HP1F1
hau/train/hau_f_HP1F1_ev_read_310.wav
Ana shirya bikin zagaye wuta a sansanin masu yi wa ƙasa hidima.
6.974
female
15-29
Primary
EV
read
train
hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_093
HAGT2M1
hau/train/hau_m_HAGT2M1_ev_spontaneous_093.wav
A kullum, yana da kyau a tabbatar da cewa ana amfani da kalmomin sirri masu ƙarfi.
6.434
male
30-45
Tertiary
EV
spontaneous
train
hau_f_HM4F3_ev_read_170
HM4F3
hau/train/hau_f_HM4F3_ev_read_170.wav
Aikin yau da kullum yana iya haddasa gajiya, amma hutawa yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi.
9.654
female
60+
Primary
EV
read
train
hau_f_HS1F1_ev_read_112
HS1F1
hau/train/hau_f_HS1F1_ev_read_112.wav
Idan dare ya yi, na fi jin daɗin kwanciya cikin tsari da tsafta.
6.894
female
15-29
Secondary
EV
read
train
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
47